-
Bukatar Kungiyar Hadin Kan Larabawa Na Taimakawa Palastinawan Dake Tsare A Gidan Yari
Apr 17, 2017 13:51Kungiyar Hadin kan Kasashen Larabawa Ta Bukaci dukkanin kasashen Duniya da suka yi imani da 'yanci gami da Hakin bil-adama da su taimakawa Palastinawan dake tsare a gidan Kason Gwamnatin haramcecciyar kasar Isra'ila.
-
Ci Gaba Da Samun Nasarar Dakarun Kasar Yemen
Apr 17, 2017 13:43Sojoji da Dakarun sa kai na Kasar Yemen na ci gaba da samun nasara a kan Sojoji mamaya na Saudiya da kawayanta
-
Daruruwan Palastinawa A Gidajen Yarin Isra'ila Sun Fara Yajin Cin Abinci
Apr 17, 2017 06:08Daruruwan Palastinawa da ake tsare da su a gidajen yari daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila sun fara gudanar da boren yajin cin abinci, wanda shi ne irinsa mafi girma saboda irin mummunan halin da suke ciki.
-
Hukumar "UNICEF" Ta Bukaci Daukan Matakin Kare Kananan Yara A Kasar Siriya
Apr 17, 2017 01:22Asusun Kula da Kananan Yara da Mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ta bukaci duniya ta dauki matakin kare kananan yara daga irin masifar da suke fuskanta a kasar Siriya.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fille Kawunan Irakawa 17 A Garin Karkuk Na Kasar Iraki
Apr 17, 2017 01:20Kungiyar ta'addanci ta Da'ish tana ci gaba da aiwatar da ayyukan wuce gona da iri kan al'ummar Iraki, inda a jiya Lahadi ta fille kawunan fararen hula 17 a garin Karkuk da ke arewacin kasar Iraki.
-
Dakarun Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona Da Irin Saudiyya Su 4
Apr 16, 2017 06:28Sojojin Yemen da dakarun sa kai da aka fi sani da dakarun 'yan Houthi sun sami nasarar hallaka wasu sojojin Saudiyya su 4 a wani hari da suka kai wani sansanin sojin Saudiyya din a yankin Jizan.
-
Syria: An Sami Karuwar Wadanda Su ka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addanci.
Apr 16, 2017 04:50Kawo ya zuwa yanzu wadanda harin ta'addanci a gundumar Halab ya rutsa da su sun kai 110.
-
Wani Harin Bam Ya Kashe Mutane Akalla 43 A Syria
Apr 15, 2017 13:01Rahotanni daga Syria na cewa mutane akalla 43 ne suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai da babbar mota kan wani ayarin motocin safa dake daukeda wasu mutanen da aka kwashe daga yankunan dake hannun gwamnati a wajen birnin Aleppo.
-
An Dakile Hari gabanin Bikin Ista A Pakistan
Apr 15, 2017 10:26Rundinar sojin Pakistan ta sanar da dakile wani hari da aka shirya kaiwa a jajibirin bikin Ista na mabiya Krista a wani samame data kai a yankin Lahore.
-
Amnesty Int. Ta Bukaci Mahukuntan Bahrain Da Su Saki Sheikh Ali Salman
Apr 14, 2017 10:50Kungiyar Amnesty Int. ta bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman ba tare da wani sharadi ba.