-
Isra'ila Ta Bayar Da Umarnin Rusa Wani Masallaci A Gabashin Birnin Quds
Apr 14, 2017 10:49Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da umarnin rusa wani masallaci a gabashin birnin Quds, bisa hujjar cewa ba a gina shi bisa ka'ida ba.
-
Yan Majalisar Dokokin Tunusiya Sun Jaddada Bukatar Dawo Da Alaka Da Kasar Siriya
Apr 14, 2017 06:42Yan Majalisun Dokokin Tunusiya sun jaddada bukatar ganin gwamnatin kasar t hanzarta daukan matakin dawo da alakar jakadancinta da kasar Siriya.
-
Majiyar Tsaron Kenya Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Fuskantar Harin Ta'addanci A Kasar
Apr 14, 2017 06:24Majiyar tsaron Kenya ta fitar da sanarwar cewa: Wasu gungun 'yan ta'adda suna shirye-shiryen kaddamar da hare-haren ta'addanci a cikin kasar.
-
Shugaba Asad Na Siriya Ya Bayyana Cewa Zarkin Da Ake Yi Sojojin Kasar 100% Karya Ce
Apr 13, 2017 14:23Shugaba Asad Na Siriya Ya Bayyana cewa harin makamai masu guba da ake zarkin Sojojin sa sun kai a Khan Shehun, Shiri ne na karya da aka shirya.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya Da Na Kawayenta Fiye Da 100
Apr 13, 2017 06:44Harin da sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar suka kaddamar kan sansanonin sojojin mamayar Saudiyya da ke yankin Mokha sun halaka sojojin mamayar Saudiyya fiye da 100.
-
Dakarun Kasar Yamen Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin Sojin Saudiyya
Apr 12, 2017 07:24Sojojin Yamen da dakarun sa- kai na kasar sun yi luguden wuta kan sansanin sojin Saudiyya da ke lardin Jizan na kasar ta Saudiyya.
-
Ci Gaba Da Kai Harin Wuce Gona Da Iri A Yemen
Apr 11, 2017 01:12Dan Yemen Guda Yayi shahada sanadiyar harin wuce gona da irin da kawancen Saudiya ya kai jiya Litinin a kan iyakar Jihar Sa'ada.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Jaddada Batun Warware Rikicin Siriya Ta Hanyar Lumana
Apr 10, 2017 05:57Kungiyar tarayyar Turai da kasar Aljeriya sun jaddada bukatar warware rikicin kasar Siriya ta hanyar lumana.
-
Masar: An Kafa Dokar Ta Baci Bayan Jerin Hare-haren Ta'addanci.
Apr 10, 2017 03:33Shugaban kasar Masar ya sanar da kafa dokar ta baci na watanni uku bayan wasu hare-hare da 'yan ta'adda su ka kai wa majami'un kasar a jiya lahadi.
-
Dangantaka Na Kara Tsami Tsakanin Amurka Da Kawayen Syria
Apr 09, 2017 12:21Dangantaka na kara tsami tsakanin Amurka da kasashen dake goyan bayan gwamnatin shugaba Bashar Al'Assad na Syria, tun bayan harin makami masu linzamin da Amurka ta kaiwa Syriar a wannan makaon mai karewa.