-
Sojojin Isra'ila Sun Kaddamar Da Farmaki A Kan Musulmi Palastine A Birnin Quds
Apr 09, 2017 06:49Da jijjifin safiyar yau sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara kaddamar da farmaki a kan musulmin Palastine a birnin Quds, tare da yin awon gaba da wasu matasa.
-
Kasashen Laten Amurka Sun Yi Allah Wadai Da Hare Haren Amurka Kan Kasar Siria
Apr 08, 2017 14:57Kasashen Laten Amurka da dama sun yi All..wadai da hare haren Amurka kan kasar Siria a jiya Jumma'a.
-
An Kama Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci A Kasar Sweeden A Jiya Jumma'a
Apr 08, 2017 14:57Majiyar yansanda a kasar Sweden ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kama mutumin da ya kai harin ta'addanci kan mutane da kuma wani shago a kan wani titi a birninStokhom a jiya.
-
Isra'ila, Saudiyyah, Turkiya Sun Goyi Bayan Hare-Haren Amurka A Kan Kasar Syria
Apr 07, 2017 05:35Jim kadan bayan kai hare-haren da Amurka ta yi da makamai masu linzami guda 59 a kan kasar Syria da jijjifin safiyar yau, Isra'ila, Saudiyya, Turkiya, Birtaniya da ma sauran wasu kasashe 'yan amshin shata na Amurka, duk sun fito sun goyi bayan kai harin.
-
Rasha Ta Sanar Da Dakatar Da Duk Wani Aikin Hadin Gwiwa Tare Da Amurka A Syria
Apr 07, 2017 05:34Sakamakon hare-haren da Amurka ta kaddamar yau a kan kasar Syria da makamai masu linzami, Rasha ta sanar da dakatar da duk wani aiki na hadin gwiwa na soji tare da Amurka a cikin kasar ta Syria.
-
Lebanon: Taho Mu gama a tsakanin Sojoji Da 'Yan ta'adda
Apr 06, 2017 14:27Sojojin Kasar Lebanon sun yi taho mu gama da 'yan ta'adda a gabacin kasar.
-
Iraki: Bama-bamai biyu Sun Fashe A birnin Bagdaza.
Apr 06, 2017 14:26Jami'an 'yan sandan sun sanar da cewa a kalla mutane 9 ne su ka mutu da jikkata sanadiyyar fashewar wasu bama-bamai biyu a yammaci da kudancin Bagadaza.
-
Birtaniya Ta yi Burus Da Neman Dakatar Da Sayarwa Saudiyya Makamai
Apr 06, 2017 14:24Jaridar Guardian ta Birtaniya ta ce; Pira ministar kasar tana ci gaba da kulla yarjejeniyar sayarwa da kasashen yankun tekun Pasha makamai.
-
Kokarin Kasashen Yamma Na Tunzura MDD Kan Gwamnatin Syria Ya Cutura
Apr 06, 2017 12:00Kokarin da kasashen yamma suka yi na tunzura Majalisar Dinkin Duniya (MDD) kan gwamnatin kasar Syria dangane da zargin amfani da makaman guba a kan mutanen Khan Shaikhun bai kai ga nasara ba.
-
Ganawar Sarkin Saudiyyah Da Theresa May A Riyad
Apr 06, 2017 07:57Firayi ministan kasar Birtaniya Theresa May ta gana da sarkin kasar Saudiyya a yammacin jiya a fadar Yamama da ke birnin Riyad.