-
Kasar China Ta Jaddada Cewa Ta Hanyar Tattaunawa Ce Kawai Za A Warware Rikicin Siriya
Apr 05, 2017 13:44Wakilin kasar China a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa ta hanyar tattaunawa ce kadai za a kai ga samun nasarar warware rikicin kasar Siriya.
-
Martanin Syria Kan Zarginta Da Yin Amfani Da Sanadarai Masu Guba
Apr 05, 2017 06:51Gwamnatin kasar Syria ta mayar da martani dangane da batun kai hari da makami mai guba a yankin Idlib.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa: Kayan Tarihin Larabawa Na Fuskantar Hatsari Saboda 'Yan ta'adda.
Apr 04, 2017 12:27Babban Magatakardar Kungiyar kasashen Larabawan Ahmad Abul-Ghaidh ya kuma ce; Ayyukan ta'addanci suna rusa kayan tarihin kasashen larabawa.
-
Yemen: 'Yan Koren Saudiyya Da Dama Sun Halaka Arewa Masu Gabacin Yemen
Apr 04, 2017 12:24Tashar Telbijin din al-alam ta ambato cewa; Sojojin Yemen sun maida Martani akan 'yan koren Saudiyya a gundumar Hajjah tare da kashe 'yan kore da dama.
-
Syria : Makami Mai Guba Ya Kashe Mutum 58
Apr 04, 2017 06:24Kungiyar da ke sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Syria, ta ce, an kai wani hari da makami mai guba a garin Khan Sheikhun da ke karkashin ikon 'yan tawaye.
-
Yansandan Britania Za Su Binciki Laifuffukan Yaki Da Saudia Take Aikatawa A Yemen
Apr 03, 2017 09:57Yansanda a yankin Scotlanda na kasar Britania sun fara bincike kan zargin tabka laifuffukan yaki da ake zargin saudia da aikatawa a kasar Yemen
-
Bahrain : An Sassautawa Sheikh Ali Hukuncin Zaman Yari
Apr 03, 2017 06:30Kotun karya shari'a a Bahrain ta sassauta da shekaru biyar hukuncin zama gidan yari ga jagoran 'yan adawa na kasar dan shi'a nan Sheikh Ali Salmane.
-
Masar : Kotu Ta Ce A Baiwa Saudiyya Tsibirai
Apr 03, 2017 06:29Wata kotu a Masar ta ce hukuncin kin mallakwa Saudiyya wasu tsibirai biyu dake a Bahar Maliya bai halasta ba.
-
Karuwar Ta'addancin Isra'ila A Watan Maris
Apr 03, 2017 01:37Ta'addancin mahukuntan haramcecciyar kasar Isra'ila a kan Al'ummar Palastinu ya karu sosai a watan Maris din da ya gabata
-
Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Haramtacciyar Kasar Isra'ila A Kasar Faransa
Apr 03, 2017 01:07Jama'a sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu a dandalin Chetelet da ke birnin Paris na kasar Faransa.