-
Sojojin Iraki Sun Halaka 'Yan Ta'addan ISIS Fiye Da 200 A Yammacin Mausul
Apr 02, 2017 13:21Sojojin kasar Iraki na ci gaba da nausawa zuwa bangaren yamacin birnin Mausul, yankin da a halin yanzu shi kadai ne ya rage a karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS a cikin birnin.
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Gaza Bayan Kisan Mazin Fuqaha
Apr 02, 2017 13:21Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
-
Sojojin Iraki Sun Kashe Jagoran Da'esh Na Biyu
Apr 02, 2017 05:46Rundinar sojin Iraki ta sanar da kashe jagora na biyu na kungiyar IS (Da'esh) wato Ayad Hamid al-Jumaili, yayin wani farmaki da sojojin kasar suka kai kwanan baya a yankunan yammacin kasar.
-
Pakistan : An Kashe Mutum 20 A Wani Wurin Ibadar Sufaye
Apr 02, 2017 05:23Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane 20 ne aka kashe a wani wurin ibadar Sufaye dake lardin Punjab.
-
Sojojin Iraki Sun Ce Sun Kashe Mutum Na Biyu A Kungiyar ISIS Na Kasar
Apr 02, 2017 00:24Kakakin hukumar leken asiri ta kasar Iraki ya bayyanar cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka Ayad al-Jumaili, wanda ake dauka a matsayin mataimakin shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar Iraki karkashin jagorancin Abu Bakr al-Baghdadi, a wani hari ta sama da suka kai mabuyarsa.
-
Dakarun Houthi Na Kasar Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Saudiyya Biyu A Kasar
Apr 02, 2017 00:24Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar wani kwararren maharbi daga nesa na dakarun Ansarullah na kasar ya sami nasarar bingide wasu sojojin Saudiyya guda biyu har lahira a kasar a wani hari da suka kai cikin kasar Saudiyyan.
-
An Kammal Taron Sulhu Mai Suna Geveva 5 Kan Rikicin Kasar Siriya
Apr 01, 2017 01:21An kammala taron sulhu tsakanin gwamnatin kasar Siria da kuma yan tawayen kasar a birnin Geneva ba tare da an kai ga yerjjeniya ba.
-
Atisayen Sojin Sama Tsakanin Kasashen Sudan Da Saudiyya
Apr 01, 2017 00:21Rundunonin sojin saman kasashen Sudan da Saudiyya sun fara gudanar da wani atisayen soji na hadin gwiwa da nufin karfafa rundunar sojin saman kasashen biyu domin ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen.
-
Fiye Da Daliban Kasashen Waje 50,000 Ne su ke karatu A jami'oin Iran.
Mar 31, 2017 14:28Mataimakin Ministan ilimi na Iran Husain Salar Amuli ya ce daliban kasashen waje 52,000 ne su ke karatu a cikin jami'oin Iran.
-
Bom Ya Kashe Mutane 22 A Pakistan
Mar 31, 2017 05:04Rahotanni daga pakistan na cewa mutane akalla 22 ne suka rasa rayukansu kana wasu 57 na daban suka jikkata a wani harin bom da aka kai da mota a wata kasuwa dake arewa maso yammacin kasar.