-
An Kame Masu Fafutuka 23 A Cikin Kasa Da Mako Guda A Bahrain
Mar 31, 2017 02:09Masarautar kasar Bahrain ta kame mutane 23 bisa dalilai na siyasa da kuma bangaranci na banbancin mazhaba.
-
Taron Shugabannin Kasashen Larabawa Da Gagarumin Sabanin Da Ke Tsakaninsu
Mar 31, 2017 01:38A shekaran jiya Laraba, 29 ga watan Maris, 2017 ce aka kawo karshen taron shugabannin kasashen kungiyar hadin kan kasashen larabawa karo na 28 a yankin Bahrul Mayyit na kasar Jordan inda babban sakataren kungiyar ya karanto sanarwar bayan taro da ke nuni da gagarumin sabanin da ke tsakanin shugabannin larabawan.
-
Sojojin Yamen Sun Kashe Sojojin Hayar Saudiyya Da Dama A Kudancin Kasar
Mar 30, 2017 13:53Sojojin gwamnatin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa kai na kasar sun yi nasarar halaka sojojin hayar masarautar Saudiyya a yankin Jizan da ke kudu maso yammacin kasar Saudiyya.
-
Majalsiar Shawara Ta Saudiyya Ta karyata Amincewa Da Bai wa Mata Izinin Tuka Mota.
Mar 30, 2017 06:41Kakakin majalisar shawarar ta Saudiyya Muhammad al-mahnah, ya kore cewa sun fitar da bayani akan halartawa matan kasar tuka mota.
-
Kungiyar Hibzullah: A Shirye Mu ke Domin Maida Martani Akan Kowanne Irin Kalubale
Mar 30, 2017 06:41Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kassim ya ce, Tun bayan yakin 2006 kungiyar ta kara karfi a fuskoki daban-daban.
-
Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Ya Isa Kasar Iraki.
Mar 30, 2017 06:40Da safiyar yau alhamis babban sakataren majalisar dinkin duniya antonio guterres isa kasar Iraki.
-
Mutane da dama sun rasu sanadiyar fashewar Bam a birnin Bagdaza
Mar 30, 2017 00:50Akalla Mutane 10 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu sama da 40 suka jikkata sanadiyar tashin wani Bam dake makile cikin mota a wajen wani bincike na Bagdaza babban birnin kasar Iraki.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 10 A Hare-Haren Da Suka Kai Kasar Yemen
Mar 29, 2017 12:33Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar mutane 10, kananan yara 8 da mata 2, sun rasa rayukansu kana wasu guda 4 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da jiragen yakin Saudiyya suka kai lardin Sa'ada da ke arewa maso yammacin kasar Yemen din a yau Laraba.
-
Syria: Daruruwan Mayaka Sun Mika Kawukansu Ga Sojojin Gwamnati.
Mar 29, 2017 07:44Kantoman Gundumar Homs na kasar Syria, ya ce; Fiye da mayaka 500 ne su ka mika kawukansu ga sojojin kasar tare da ajiye makamansu.
-
Jordan: An Bude Taron Kungiyar Kasashen Larabawa A Bahru Mayyit.
Mar 29, 2017 07:43Sarkin Kasar Jordan ya ce; Babu yadda za a sami zaman lafiya a gabas ta tsakiya ba tare da kafa kasar Palasdinu ba.