-
"Yan Gudun Hijirar Syria Sun Koma Garin Minbaj
Jan 03, 2019 15:36Rahotannin da suke fitowa daga Syria sun ce 'yan gudun hijira masu yawa ne su ka tsallaka mashigar Tayhah zuwa garin Minbaj da ke gundumar Halab
-
An Fitar Yan Ta'adda Wasu Daga Kasar Algeriya
Jan 03, 2019 08:26Majiyar labarai ta kasar Algeriya ta bayyana cewa an fitar da yayan kungiyar yan t'adda ta "Dakarun Kubutar da Kasar Sham" daga kasar.
-
Saudiyya: A Yau Ne Aka Cika Shekaru 3 Da Kisan Sheikh Nimr Baqir Nimr
Jan 02, 2019 13:47A yau ranar 2 ga watan Janairu 2019 aka cika shekaru 3 da kisan gillar da masarautar Al Saud ta yi wa Sheikh Nimr Baqir Nimr.
-
Iraki Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Aiki Tare Da Kasar Syria A Fada Da Ta'addanci
Dec 31, 2018 15:39Pira ministan kasar Iraki Adil Abdulmahadi ya sanar da cewa;Saboda har yanzu da akwai kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Syria, Bagadaza da Damasscus za su ci gaba da aiki tare a fada da ta'addanci
-
Mazauna Garin Kamishli Na Syria Sun Yi Zanga-zangar Yin Tir Da Barazanar Turkiya
Dec 31, 2018 15:37Masu Zanga-zangar sun yi tir da barazanar da Turkiya take yi na cewa za ta kai hari a gabacin tafkin Euphrates, suna masu jaddada cewa duk wani yunkuri na mamayar wani yanki na Syria ba zai yi nasara ba
-
Kungiyar Amnesty Ta Yi Tir Da Hukuncin Kotun Bahrain Akan Nabil Rajab
Dec 31, 2018 15:36Kungiyar ta kare hakkib bil'adama ta ce; hukuncin ci gaba da tsare Nabil Rajab, da wata kotu a kasar Bahrain ta yi, abin kunya ne
-
An Dage Zaben Afganistan Da Watanni Uku
Dec 31, 2018 01:57Hukumar zabe a Afganistan, ta sanar da dage zaben shugaban kasar da watanni uku.
-
Yemen : 'Yan Houtsis Sun Fara Yanjewa Daga Tashar Ruwan Hodeida
Dec 29, 2018 15:47Rahotanni daga Yemen na cewa 'yan gwagwarmaya na Houtsis sun fara janyewa daga tashar ruwan Hodeida, dake yammacin kasar, a wani mataki na ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma a farkon watan Disanban nan a shiga tsakanin MDD.
-
Pira Ministan Kasar Jordan Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Iraki
Dec 29, 2018 03:18A jiya juma'a ne pira ministan kasar ta Jordan Umar Razzaz ya isa birnin Bagadaza tare da tawagar da take yi masa rakiya ta mayan yan kasuwa da jami'an gwamnati
-
HKI Ta Kai Hari Da Jirage Masu Saukar Angulu A Yankin Gaza
Dec 29, 2018 03:14Da safiyar yau asabar ne jiragen sama masu saukar angulu na haramtacciyar kasar Isra'ila su ka kai hari a yankin Gaza ta hanyar harba makamai masu linzami