-
Sojojin Syria Sun Jaddada Tabbatar Da Tsaro A Garin Minbaj
Dec 29, 2018 03:13Majiyar sojan kasar ta Syria ta fitar da sanarwa da a ciki ta tabbatar da cewa za ta tabbatar da tsaron dukkanin mazauna garin Minbaj
-
Taron Kasashen Iran, Turkiya Da Rasha Akan Kasar Syria
Dec 28, 2018 08:31Za a yi taron ne dai a farkon sabuwar shekarar 2019 mai kamawa domin tattauna halin da kasar Syria ke ciki
-
Firai Ministan Kasar Espania Yana Ziyarar Aiki A Kasar Mali
Dec 28, 2018 03:11Fira Ministan kasar Espania yana ziyarar aiki a kasar Mali, inda ake saran zai gana da sojojin kasar wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar.
-
Goyon Bayan Amurka Ne Ya Bawa Isra'ila Karfin Gwiwan Kai Hare-Hare Kan Siriya
Dec 27, 2018 08:21Ma'aikatar harkokin wajen kasar Siriya ta yi allawadai da hare-haren da jiragen yakin HKI suka kai kan wasu wurare a kasar amma ba tare da samun nasara ba.
-
Kawancen Saudiyya Da Yake Yakar Kasar Yemen Yana Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Dec 26, 2018 03:36Kakakin sojan kasar Yemen ya fada a jiya Talata cewa; Har yanzu kawancen Saudiyya na ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wutar yaki a yankin al-Hudaida
-
Amurka Ta Kafa Wasu Sabbin Sansanonin Soja A Kasar Iraki
Dec 26, 2018 03:35Wani dan majalisar yankin Anbar na kasar Iraki ne ya bayyana cewa; Amurkan ta kafa sabbin sansanonin soja biyu a kusa da iyaka da kasar Syria
-
An Cafke Masu Zanga-zanga 10,500 A Bangladesh
Dec 25, 2018 13:35Jam'iyyun adawa a Bangaladesh sun ce 'yan sanda a kasar sun cafke masu da magoya baya sama da 10,500 a makwannin baya bayan nan.
-
Trump: Gwamnatin Saudia Zata Biya Kudaden Sake Gina Kasar Siriya
Dec 25, 2018 04:12Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa gwamnatin kasar Saudia ta dauki alkawarin zata bada kudade don sake gina kasar Siriya a madadin gwamnatinsa.
-
Gwamnatin Italiya Tana Goyon Bayan Gwamnatin Hadin Kan Kasa Na Kasar Libya
Dec 24, 2018 08:35Firai Ministan kasar Italiya ya bayyana goyon bayansa ga gwamnatin hadin kan kasa wacce Fa'iz Suraj yake jagoranta a kasar Libya.
-
Hamas: Za'a Ci Gaba Da Zanga-Zangar Komawa Gida Har Zuwa Karshen Mamaya
Dec 24, 2018 08:30Kungiyar Hamsa wacce take gwagwarmaya da HKI da makamai ta bayyana cewa Palasdinawa zasu ci gaba da zanga-zanga mai suna zanga-zangar dawowa gida a ko wace ranar Jumma'a har zuwa lokacinda za'a kawo karshen mamayar da HKI takewa Palasdinu.