-
Sojojin Siriya Sun Gano Makaman Amurka, Da Magungunan HKI A Yankin Qunaitra
Dec 23, 2018 15:54Sojojin kasar Siriya sun gano makamai kirar Amurka, da magunguna wadanda aka samar da su a HKI a yankin Qunaitra wanda ya dade yana hannun yan ta'adda.
-
Yemen : Jagoran Tawagar Masu Sanya Ido Na MDD Ya Isa Birnin Sanaa
Dec 23, 2018 06:51Jagoran tawagar masu sanya ido na MDD kan rikicin Yemen ya isa Sanaa babban birnin kasar ta Yemen da 'yan Houtsie ke rikeda, bayan da ya ziyarci birnin Aden a jiya Asabar.
-
Dan Uwan Sarkin Saudiyya, Yarima Talal ben Abdel Aziz, Ya Mutu
Dec 22, 2018 12:33Hamshakin yariman nan na Saudiyya, Al-Walid ben Talal, ya sanar da rasuwar mahaifinsa, yarima Talal ben Abdel Aziz, wanda dan uwa ne ga Sarkin Saudiyya Salmane ben Abdel Aziz.
-
Babban Mai Sanya Ido Na MDD Ya Isa Birnin Aden Na Kasar Yemen
Dec 22, 2018 11:59Babban mai sanya ido na majalisar dinkin kan batun dakatar da bude wuta a kasar Yemen Janar Patrick Cammaert ya isa birnin Aden da ke kudancin kasar.
-
Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Amince Da Tura Tawagar Masu Sanya Ido A Yemen
Dec 22, 2018 03:30Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da tura tawagar majalisar wacce zata kula da tashar jiragen ruwa ta Al-Hudaida mai muhimmanci a kasar Yemen.
-
Kwamitin Tsaro Na Zama Kan Batun Aikewa Da Masu Sanya Ido A Yemen
Dec 21, 2018 00:23A wani lokaci yau Juma'a ne ake sa ran kwamitin tsaro na MDD, zai yi wani zama domin kada kuri'a kan kudirin tura jami'ansa masu sanya ido a kasar Yemen.
-
Yemen : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Na Tangal-tangal a Hodeida
Dec 20, 2018 07:35Rahotanni daga Yemen na cewa yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma tsakannin bangarorin dake rikici a kasar na tangal-tangal a arewacin Hodeida.
-
"Yan Ta'adda A Kasar Syria Sun Kashe Fiye Da Mutane 700 A Cikin Kasa Da Watanni Biyu
Dec 20, 2018 03:32Kungiyar kare hakkin bil'adama ta "Human Right Watch" ta sanar da cewa kungiyar "Da'esh" ta kashe fursunoni 700 a gabacin kasar Syria a cikin watanni biyu da su ka gabata
-
Sojojin Kasar Yemen Sun Mayar Da Martani Akan Wuce Gona Da Irin Sojojin Kasar Saudiyya
Dec 20, 2018 03:31A Jiya Laraba da dare sojojin na Yemen sun harba makamai masu linzami samfurin Zilzal 1 akan yankunan Najran da Asir da ke cikin kasar Saudiyya
-
Tarayyar Turai Ta Damu Da Yadda HKK Ke Rusa Makarantun Palasdinawa
Dec 20, 2018 03:30A wani bayani da tarayyar turai din ta fitar ta hanyar ofishinta da yake a Hkk ta bayyana damuwa akan yadda 'yan sahayoniyar suke ci gaba da rusa makarantun palasdinawa