-
Amurka Za Ta Janye Ma'aikatan Diplomasiyyarta Daga Syria A Cikin Sa'o'i 24
Dec 20, 2018 03:28Kamfanin dillancin labarun Reuters ne ya ambato wani jami'in gwmanatin Amurka yana cewa kasar za ta janye dukkanin ma'aikatan harkokin waje daga Syria a cikin sa'o'i 24
-
Za'a Rage Yawan Tallafin Abinci Da Ake Bawa Palasdinawa
Dec 19, 2018 15:27Hukumar abinci ta duniya wato World Food Programme (WFP) ta bada sanarwan cewa zata rage yawan abincin da take tallafawa Palasdinawa da shi a sabon shekara ta 2019.
-
Tarayyar Afrika Ta Damu Da Tashe-Tashen Hankula Na Kasar Libya
Dec 19, 2018 15:26Jami'i mai kula da tsaro da sulhu a kungiyar Tarayyar Afrika ya bayyana cewa rikicin kasar Libya yayi mummunan tasiri a dukkan kasashen Afrika.
-
Kungiyoyin Palasdinawa Sun Yi Allah Wadai Da Rushe Gidajen 'Yan Gwagwarmaya
Dec 18, 2018 03:59Mai magana da yawun kungiyar gwagwarmayar musulunci Hamas rushe gidajen 'yan gwgawarmaya da kuma yi musu barazanar kora, yana nuni da yadda haramtacciyar kasar Isra'ila ta ci kasa ne a agban al'ummar palasdinu
-
An Fara Aiki Da Tsagaita Wutar Yaki A Yankin AlHudaidah Na Kasar Yemen
Dec 18, 2018 03:59Tsagaita wutar yakin ta fara aiki ne da misalin karfi 12 na tsakar daren jiya Litinin wayewar garin yau Talata.
-
Ranar Talata Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Zata Fara Aiki A Yemen
Dec 17, 2018 07:08Majiyoyi daga MDD, sun bayyana cewa a gobe Talata ne yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma tsakanin bangarorin dake rikici a Yemen zata fara aiki.
-
Khashoggi / Yemen : Saudiyya Ta Yi Tir Da Kudirin Majalisar Dattijan Amurka
Dec 17, 2018 06:52Saudiyya tayi allawadai da da kudurorin da 'yan majalisar dattijan Amurka suka amince dasu kan kisan dan jaridan nan Jamel Khashoggi da kuma rikicin Yemen.
-
Shugaban Kasar Sudan Umar Albashir Ya Kai Ziyara Kasar Syria
Dec 17, 2018 03:07A jiya ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya kai wata ziyarar aiki a kasar Syria.
-
Yemen : Ana Cikin Zaman Dar-dar A Hodaida, Bayan Barkewar Fada
Dec 16, 2018 10:53A Yemen, ana cikin zaman dar-dar bayan samun rahotannin barkewar fada tsakanin bangarorin dake rikici a kasar duk da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.
-
Amurka Ta Kai Hari Akan Masallacin Garin Hajin Da Ke Kasar Syria
Dec 16, 2018 08:51Jiragen yakin kawancen da Amurka take jagoranta a kasar Syria ne su ka kai wa masallacin garin Hajin hari, da ke gundumar Deir Zur