-
Palasdinawa Da Dama Sun Jikkata A Yankin Yammacin Kogin Jordan
Dec 15, 2018 15:58Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa masu yawa a yammacin Kogin Jordan
-
Kasar Qatar Ta Bayyana Kungiyar Larabawan Tekun Pasha Da Gajiyawa
Dec 15, 2018 15:57Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad Bin Abdurrahman Ali-Thany ne ya bayyana cewa; A zahiri kungiyar tana nan,amma a aikace ba ta aiwatar da komai
-
Iraqi Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Ta Sama Wanda Turkiya Ta Kai Cikin Kasar
Dec 15, 2018 03:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraqi ta bada sanarwan cewa ta kira jakadan kasar Turkiya a Bagdaza don gabatar da korafinta kan hare-haren keta hurumin kasar wanda gwamnatin kasar Turkiyya ta yi a jiya Alhamis.
-
Asad:Ana Bukatar Dala Billiyon 400 Don Sake Gina Kasar Siriya
Dec 14, 2018 08:23Shugaban kasar Siriya Bashar Al-asad ya kiyasta cewa ana bukatar tsakanin dalar Amurka billyon 250 Zuwa 400 don sake gina kasar bayan nasara da gwamnatinsa da kayawanta suka samu kan yan ta'adda.
-
Pentagon: Amurka Na Bin Saudia Da Kawayenta Bashin Dalar Biliyon 331.
Dec 14, 2018 08:17A dazu-dazun nan ne majalisar dattawan kasar Amurka ta amince da kuduri biyu wadanda suka bukaci gwamnatin kasar ta dakatar da tallafin da take bawa gwamnatin kasar Saudiya da kawayenta a yakin da suke yi a kasar Yemen.
-
An Cimma Yarjejeniya Tsakanin 'Yan Yemen
Dec 14, 2018 00:52Majalisar Dinkin Duniya ta cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yankunan dake fama da rikici a Yemen, bayan tattaunawar neman zaman lafiya data gudana a Swiden tsakanin bangarorin dake rikici a kasar ta Yemen.
-
Hatsarin Jirgin Kasa Ya Yi Ajalin Mutum 9 A Turkiyya
Dec 13, 2018 06:32Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane tara ne suka rasa rayukansu, kana wasu hamsin na daban suka raunana a wani hatsarin tsakanin wani jirgin kasa mai gundun-tsiya da wani karamin jirgin kasa na daban.
-
An Ba Da Shawarar Yin Tattaunawa Ta Gaba Akan Sulhun Kasar Yemen A Birnin Sanaa
Dec 13, 2018 04:09Shugaban kwamitin koli na juyin juya halin kasar Yemen ne ya bayyana haka a wani rubutu da ya yi a shafinsa na Twitter a yau alhamis
-
Bukukuwan Cika Shekara Guda da Murkushe Daesh A Iraki
Dec 10, 2018 01:40A yau ne ake gudanar da gudanar da bukukuwan cika shekara guda da murkushe kungiyar 'yan ta'addan Daesh a fadin kasar Iraki.
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankin Yammacin Kogin Jordan
Dec 09, 2018 08:56Sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kuma kame samarin palasdinawa da dama a yayin harin na asubahin yau Lahadi