-
Kotun Koli A Masar Tayi Watsi Da Baiwa Saudiyya Tsibirai
Jan 16, 2017 11:53Kotun kolin gudanarwa a Masar tayi watsi da matakin gwamnatin Abdul fatah Al'Sisi na mallakawa masarautar Saudiyya wasu tsibiran kasar guda biyu.
-
Taron Tattauna Matsalar Paladinawa Na Birnin Paris Ya Kare Ba Tare Da Cimma Wani Abuba
Jan 16, 2017 08:22An kammala taron tattaunawa kan matsalar Palasdinawa a birnin Paris na kasar faransa ba tare da cimma wani abin a zo a gani ba.
-
Dakarun Iraki Sun Killace Mayakan 'Yan Ta'adda Na ISIS A Yammacin Mausul
Jan 15, 2017 15:34A ci gaba da fatattkar 'yan ta'addan ISIS da dakarun kasar Iraki ke yi a gundumar Nainawa, a yau sun killace adadi mai yawa na 'yan ta'adda a yammacin birnin Mausul, babban birnin lardin Nainawa.
-
Masarautar Bahrain Ta Kashe Wasu Matasa Uku 'Yan Kasar Bisa Dalilai Na Siyasa
Jan 15, 2017 13:42Masarautar mulkin mulukiyya ta kasar Bahrain ta zartar da hukuncin kisa a yau a kan wasu matasa uku 'yan kasar, bisa zargin cewa sun tayar da bam da ya kashe wani dan sandan na kasar hadaddiyar daular larabawa UAE.
-
Syria: Sojojin Syria Na ci Gaba Da Samun Nasara A kan 'Yan Ta'adda.
Jan 15, 2017 03:57"Yan ta'addar da su ke kusa da Deirzur Suna ci gaba da Shan kashi a hannun sojojin Syria
-
Bahrain: Malaman Kasar Sun yi Kira Da A yi Zanga-zangar gama-gari Domin Kin Amincewa Da Shirin Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Fursunonin Siyasa.
Jan 15, 2017 03:56Malaman Kasar Bahrain sun yi kira ga al'ummar kasar da su yi Zanga-zanga a fadin kasar.
-
Masarautar Bahrain Na Ci Gaba Da Hana Sallar Juma'a A Unguwar Diraz
Jan 13, 2017 09:58Masarautar kasar Bahrain na ci gaba da hana gudanar da sallar Juma'a a unguwar Diraz da ke kusa da birnin Manama fadar mulkin kasar.
-
Netanyahu, Ya Soki Taron Neman Sasanta Isra'ila Da Palestinu
Jan 12, 2017 14:12Firaministan yahudawan mamaya na Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya soki taron da Faransa zata jagoranta na farfado da tattaunawar neman sulhu tsakanin Israil'ar da Palestinu.
-
Masar Ta Fara Sayen Man Fetur Din Iraki Maimakon Na Saudiyya
Jan 11, 2017 15:42Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.
-
Unicef Ta yi Gargadi Akan Ci gaba Da Kai Hare-haren Da Saudiyya Ta ke yi A Kasar Yemen.
Jan 11, 2017 15:41Asusun Kare knanan yara na majalisar dinkin duniya ( Unicef) ya ce; yakin da saudiyya ta ke yi a kasar Yemen ya ci rayukan yara 1400.