-
Nuna Adawa Ga Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila
Jan 11, 2017 07:47Jami'an gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa sun yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds..
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Za Ta Maida Martani Kan Halaka Sojojinta
Jan 10, 2017 08:43Haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce za ta dauki matakai na mayar da martani kan kisan sojojinta da wani bafaletine ya yi a cikin birnin Quds.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar
Jan 09, 2017 14:43A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.
-
Wani Bafalastine Ya Halaka Sojojin Yahudawan Isra'ila 4 A Yau A Birnin Quds
Jan 08, 2017 12:20Akalla sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila 4 suka halaka a yau, bayan da wani bafalastine ya daka su da babbar motar daukar kaya a kudancin birnin Quds.
-
Netanyahu Ya Tabbatar Da Cewa Suna Da Wani Shiri Na Boye Tare Da Wasu Larabawa A Kan Iran
Jan 08, 2017 12:16Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Bejamin Netanyahu ya tabbatar da cewa akwai kawance mai karfi tsakanin Isra'ila da wasu gwamnatocin larabawa domin kalubalantar Iran.
-
Irak : Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane 11
Jan 08, 2017 08:26Rahotonni daga Iraki na cewa mutane akalla 11 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da aka kai da mota a birnin Bagadaza.
-
Turkiyya : Maharin Daya Kashe Mutane 39 Dan Uzbekistan Ne
Jan 08, 2017 07:48Bayanai da kafofin yadda labarai daga Turkiyya ke rawaitowa na cewa, maharin nan daya kashe mutane da dama a wani gidan rawa a safiyar 1 ga watan nan, mayakin jihadi ne na kungiyar IS dan asalin kasar Uzbekistan.
-
Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Yakin Kwato Garin Mosul
Jan 08, 2017 03:06Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa sojojin kasar na kusa da kwace kogin Dijlah (Tigris) da ya ratsa tsakiyar garin Mosul lamarin da ya ke ci gaba da tilastawa 'yan ta'addan Daesh ja da baya a kokarin da sojojin suke yi na kwace garin daga hannun 'yan ta'addan.
-
john Kerry: An Kirkiro Da'esh ( ISIS) Ne Domin Ta Kifar Da Gwamnatin Asad.!
Jan 07, 2017 15:44Sakataren harkokin Wajen Amurka ya ce saboda a kawar da gwamnatin Basshar Asada ne aka kirkiro kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh.
-
Syria : Ana Ci gaba da Gwabza Fada Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Jan 07, 2017 08:25Akalla mutane tara ne suka rasa rayukansu ciki har da fararen hula biyu a wani fada da aka gwabza a kusa da birnin Damascos.