-
Rasha Ta Fara Rage Yawan Sojojinta A Syria
Jan 06, 2017 06:11Rahotanni daga Rasha na cewa kasar ta fara rage yawan sojojinta a Syria
-
Mahukuntan Kasar Bahrain Sun Sake Dage Shari’ar Sheikh Isa Kasim
Jan 06, 2017 01:46Mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage shari’ar babban malamin addini na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim zuwa karshen wannan wata.
-
Kisan Kananan Yara Palastinawa Da Isra’ila Ke Yi Ya Karu A Shekarar Da Ta Gabata
Jan 06, 2017 01:45wani sabon rahoto yi ya yi nuni da karuwar kisan kananan yara Palastinawa da Haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi s shekarar 2016.
-
Wani Bom Ya Tashe Ya Kuma Kashe Mutane Da Dama A Kusa Da Birnin Lantakia Na Kasar Siria
Jan 05, 2017 12:52Wata mota makare da boma bomai ta tarwatse a garin Jablah a lardin Lantakia daga yammacin kasar Siria a yau Alhamis, kuma ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 15 da kuma raunata wasu kimani 35.
-
Sojojin Iraki Sun Kaddamar Da Farmaki Kawar da 'Yan IS A Yammacin kasar
Jan 05, 2017 08:28Sojojin kasar Iraki sun kaddamar da wani farmaki a yammacin kasar da nufin kawar da 'yan ta'addan IS a biranen dake yammacin kasar a iyaka da kasar Syria.
-
Turkiyya : Ana Ci gaba da Farutar Maharin Daya Kashe Mutane 39
Jan 05, 2017 08:27Hukumomi a kasar Turkiyya na ci gaba da farautar mutumin nan daya kashe mutane 39 a wani gidan rawa dake birnin Istambul.
-
Iraki: An Kashe 'Yan Ta'addar Kungiyar Da'esh 250 A Gabacin Birnin Musel.
Jan 05, 2017 03:55Sojojin Iraki Sun Sanar Da Kashe 'Yan ta'addar Da'esh 250 A cikin Sa'oi 24
-
Tunawa Da Shahadar Ayatollah Baqir Nimr A Azarbaijan
Jan 04, 2017 14:25Jam'iyyar Islamic Party ta kasar Azarbaijan, ta fitar da wani bayani a yau, wanda a cikinsa take jaddada yin tir da Allawadai da kisan babban malamin addinin muslunci Ayatollah Sheikh Baqir Nimr da mahukuntan masarautar iayalan gidan saud a shekarar da ta abata.
-
Shugaban Lebanon Ya Bayar Da Umarnin Bincike Kan Kisan Dan Kasarsa A Angola
Jan 04, 2017 14:21Shugaban kasar Lebanon ya bayar da umarni domin gudanar da bincike kan kisan da aka yi wa wani babban dan kasuwa dan kasar Lebanon a kasar Angola.
-
Masar: Dan Sanda Daya ya Rasu A Wani Hari DA Aka kai wa Wani Babban Jami'n 'Yan sanda A Birnin Alkahira.
Jan 04, 2017 09:03Majiyar yan sandan Masar ta ci gaba da ta sanar da harin ta ce an kai shi ne akan motar wani babban jami'in yansanda.