-
Tawagar Kungiyar Lauyoyin Kasashen Larabawa Ta Ziyarci Shugaba Assad
Dec 10, 2016 15:32Tawagar kungiyar lauyoyin kasashen larabawa ta ziyarci shugaba Bashar Assad a yau a fadarsa da ke birnin Damascus, inda suka jaddada goyon bayansu ga gwamnati da kuma al'ummar Syria, wajen fuskantar 'yan ta'addan takfiriyya.
-
Netanyahu Na Shirin Sake Mika Daftarin Kudirin Dokar Hana Kiran Sallah A Quds
Dec 10, 2016 15:24Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu na shirin sake mika daftarin kudirin dokar hana yin amfani da lasifika a wuraren ibada da dare musamman kisan salla, domin majalisar Knesset ta amince da hakan.
-
Hasan Nasrullahi Ya Ce: Mutanen Da Suka Kunna Wutar Rikici A Lebanon Su Zasu Afka Ciki
Dec 10, 2016 02:14Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Mutanen da suke kokarin kunna wutar rikici da tashe-tashen hankula a kasar Lebanon sune farkon wadanda zasu afka ciki.
-
Mutana Akalla 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Harin Jiragen Sama Karkashin Jagorancin Amurka A Siria
Dec 09, 2016 12:38Mutane fararen hula akalla 20 ne suka rasa rayukansu a kusa da garin Riqqa na kasar Siria a lokacinda jiragen sama na kawancin kasar Amurka suka kai hare hare a yankin.
-
Yeman: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A San'aa.
Dec 09, 2016 08:29Harin Saudiyya A birnin Sanaa.
-
Masar: Fashewar Wasu Abubuwa Sun Kashe mutane 6 A Birnin Alkahira.
Dec 09, 2016 08:29An Kashe Mutane Shida A Wani Hari A Birnin Alkahira.
-
Ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri na masarautar Saudiya ga kasar Yemen
Dec 08, 2016 14:44A yayin da Kungiyoyin kasa da kasa ke ci gaba da yin shuru kan kisan kare dangi da masarautar Saudiya ke yi a Yemen, a wannan alkhamis, jiragen kawancen Saudiya sun yi lugudar wuta kan gidajen fararen hula a yankuna daban daban na kasar
-
Bashar Assad: Gundumar Aleppo Ita Ce Buri Na Karshe Ga 'Yan Ta'adda Da Iyayen Gidansu
Dec 08, 2016 14:09Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa, babban burin 'yan ta'adda da masu daukar nauyinsu shi ne kwace iko da gundumar Aleppo, bayan kasa kwace iko da Damascus da Homs.
-
An kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Birnin Mosel Na Kasar Iraki.
Dec 08, 2016 08:53Jiragen yakin Iraki na ci gaba da kai hare-hare akan 'yan ta'addar birnin Mosel
-
Masar: An dauke makasan Sheikh Shahata Shekaru 14 A gidan Kurkuku.
Dec 08, 2016 08:52An Yanke hukuncin zaman kaso na shekaru masu yawa ga makasan malamin shi'a a Masar.