-
Lebanon: Hizbullah ta yi kira da gaggauta kafa gwamnati A kasar Lebanon.
Dec 02, 2016 15:29Kwamitin da ke kare gwagwarmaya a majalisar lebanon ya bykaci da a kafa gwamnati da sauri.
-
Yeman: Saudiyya Na ci Gaba Da Kai Hare-hare
Dec 02, 2016 15:29Sabon Harin Jiragen Yakin Saudiyya A Yemen A Sa'ada.
-
Amurka Ta Amsa Cewa Ta Kashe Fararen Hula 54 A Iraki Da Syria
Dec 02, 2016 02:17Rundunar sojin Amurka ta amsa cewa a karkashin abin da take kira kawancen yaki da ta'addanci da take jagoranta, ta kashe fararen hula 54 a Iraki da Syria a daga ranar 31 ga watan Maris na wannan shekara zuwa 22 ga watan Oktoba.
-
Palastinawa 50 Sun Samu Raunuka A Bata Kashi Da Sojojin Sahyuniya
Dec 02, 2016 02:15Sakamakon wani artabu da aka yi tsakanin sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila da kuma matasan Palastinawa a yankin Abu Dis da ke Gabshin Quds Palastinawa da dama sun jikkata.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Kashe-Kashen Gilla A Kasar Iraki
Nov 30, 2016 13:36Mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish sun tarwatsa wata mota da suka cikata da bama-bamai a kan babbar hanyar shigewar jama'a a garin Mosel lamarin da ya janyo hasarar rayukan fararen hula fiye da ashirin.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palasdinu
Nov 30, 2016 11:36Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta jaddada goyon bayanta ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta tare da jaddada hakkin Palasdinawa na gwagwarmaya domin kwato hakkokinsu.
-
Yeman: Zaman Farko Na Sabuwar Gwamnatin Ceton Kasa
Nov 30, 2016 02:49Sabuwar gwamnatin Yeman Karkashin Abdulaziz Bin Habtur ta yi zaman farko a San'aa
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Tallafawa Yan Gudin Hijira Kasar Syria
Nov 29, 2016 07:46Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan bukatar tallafawa yan gudun hijirar kasar Syria da gaggawa.
-
An kai harin Ta'addanci a birnin Bagdaza na kasar Iraki
Nov 29, 2016 02:06Akalla Mutane biyu ne suka rasa rayukan su sanadiyar wani harin ta'addanci a birnin Bagdaza na kasar Iraki
-
Gagarumar Nasarar Da Sojojin Syria Ke Samu A Kan 'Yan Ta'addan ISIS A Gabashin Aleppo
Nov 28, 2016 14:05Dakarun kasar Syria sun samu nasarar kwace yankunan arewa maso gabashin birnin Aleppo daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah.