-
An Kafa Dokar Hana Jama'a Kai komo A Cikin Birnin Samirra Na Iraki Saboda Barazanar Tsaro
Nov 28, 2016 14:04Jami'an tsaron kasar Iraki sun sanar da hana jama'a kai komo a cikin garin Samirra saboda dalilai na tsaro, da kuma kare rayukan jama'a daga hare-haren 'yan ta'adda.
-
Yan Ta'adda A Birnin Halab Na Kasar Siria Sun Yi Asabar Mafi Yawan Yankin Gabacin Halab
Nov 28, 2016 07:22Sojojin kasar Siria sun kwace wani unguwa mai muhiummanci a gabacin birnin Halab a jiya litinin bayan fafatawa mai zafi da yan ta'adda wadanda suke rike da gabacin birnin tun shekara ta 2012.
-
Sojojin Yamen Sun Kaddamar Da Hare-Haren Daukan Fansa Kan Sansanonin Sojin Saudiyya
Nov 28, 2016 02:06Sojojin Yamen sun kaddamar da hare-haren daukan fansa kan sansanonin sojin masarautar Saudiyya da suke garuruwan Jizan da Asir a kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Karfafa Alakar Taimakekkeniya A Fuskar Tsaro Tsakanin Kasashen Masar Da Jordan
Nov 28, 2016 00:38Kasashen Masar da Jordan sun jaddada bukatar gudanar da taimakekkeniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci a tsakaninsu.
-
Fiye Da Yara Kanana 500,000 Aka Yiwa Kofar Rago A Birnin Halab
Nov 27, 2016 08:21Wani rahoton hukumar kula da yara ta MDD ya bayyana cewa yara kanana kimani rabin miliyon ne suke cikin tsaka mai wuya a wasu yankuna 16 a kasar Siria.
-
Sojojin Siriya Sun Kwato Garin Hanano Mai Muhimmanci Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Nov 27, 2016 02:17Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar kwace ikon yankin Hanano mai matukar muhimmanci wanda kuma yake gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan da suke rike da shi tsawon lokaci.
-
Sojojin Kawancen Amurka Sun Kai Hari Kan Sansanin Dakarun Sa Kai Na Iraki
Nov 26, 2016 03:24Rundunar sojin sa kai na al'ummar kasar Iraki ta sanar da cewa, a daren jiya sojin kawancen Amurka da ke da'awar yaki da kungiyar ISIS a Iraki, sun harba makamai mai linzami a kan sansanin sojin sa kan a Tala'afar da ke kusa da Mosul.
-
Zanga-Zangar Yin Tir Da Allawadai Da Mulkin Kama Karya A Bahrain
Nov 26, 2016 03:20Al'ummar kasar Bahrain sun gudanar da wata gagarumar gagarumar zanga-zanga yin Allawadai da salon mulkin kama karya na masautar Al khalifah a kan al'ummar kasar.
-
Hamas: Isra'ila Ba Za Ta Iya Hana Kiran Sallah A Palastinu Ba
Nov 26, 2016 03:20Daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas Mahud Zihar ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
-
Yiyuwar Kyautatuwar Alaka Tsakanin Gwamnatin Masar Da Kungiyar Ihwan Ta Kasar
Nov 26, 2016 02:27Gagarumin canje-canjen da ake samu a fagen siyasa da na shari'a a kasar Masar lamari ne da ke nuni da cewa: Akwai yiyuwar samun kyautatuwar alaka tsakanin gwamnatin Masar da kungiyar Ihwanul-Muslim ta Muslim Brotherhood ta kasar.