-
Masar ta dakatar da zirga-zirgar jiragen tsakaninta da Saudiyya
Oct 14, 2016 02:15An dakatar da zirga-zirgar jirage
-
Saudiyya Ta Amince Da Kisan Kiyashin Da Ta Yi A San'a Domin Tsoron Gurfana A Kotun Duniya
Oct 13, 2016 02:08Masarautar iyalan gidan Saud ta amince a hukumance da kisan kiyashin da ta yi a kan daruruwan fararen hula abirnin san'a a na kasar Yemena ranar Asabar da ta gabata.
-
Amurka Da Saudiyya Sun Cimma Matsaya Kan Tseratar Da 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul
Oct 13, 2016 02:05A daidai lokacin da ake shirin fara kaddamar da hare-haren kwato birnin Mausul na kasar Iraki daga hannun 'yan ta'addan wahabiyya takfiriyya na ISIS, Amurka da Saudiya sun cimma matsaya kan tseratar da mayakan kungiyar daga Mausul zuwa yankunan gabashin kasar Syria.
-
Gwamnatin Iraki Ta Samu Gagarumar Nasara Wajen Gudanar Da Tsaro A Ranakun Ashura Da Tasu'a
Oct 13, 2016 02:02Duk da cewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi tana mamaye da wasu yankunan Iraki lamarin da ke matsayin babbar barazana ga matakan tsaron kasar, amma jami'an tsaron Iraki sun taka gagarumar rawa a fagen wanzar da tsaro a ranakun Tasu'a da Ashura, inda miliyoyin mutane suka gudanar da juyayinsu cikin kwanciyar hankali a birnin Karbala na kasar.
-
Afganistan : Mutane 14 Suka Shahada A Wani Sabon Hari Kan Masu Taron Ashura
Oct 12, 2016 10:56Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 14 ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da aka kai masu taron juyayin Ashura a arewacin kasar.
-
Mahukuntan Iraki Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Birnin Karbala Na Kasar Iraki
Oct 11, 2016 15:57Kakakin rundunar 'yan sandan kasar Iraki ya bayyana cewa: Sun dauki kwararan matakan tsaro domin kare lafiyar al'umma a yayin juyayin ranakun Tasu'a da Ashura.
-
Martanin Duniya Kan Kisan Kiyashin Da Saudiyya Ta Tafka A Yemen
Oct 10, 2016 03:48Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini dangae da hare-haren kisan kiyashi da Saudiyya ta kai kan al’ummar birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen a ranar Asabar da ta gabata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 150 tare da jikkatar wasu daruruwa na daban.
-
Tofin Allah Tsine Kan Hare-Haren Jiragen Saudiyya Kan Masu Juyayin Mutuwa A Yamen
Oct 09, 2016 03:03Hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suka kai kan al'ummar musulmi mabiya mazhabar shi'a da suke gudanar da juyayin mutuwa a birnin Sana'a na kasar Yamen yana ci gaba da fuskantar tofin Allah tsine.
-
Sheikh Na'im Kasim: 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Sun Bata Sunan Musulunci A Duniya
Oct 08, 2016 14:29Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yan ta'addan wahabiyyah Takfiriyyah a matsayin masu bata fuskar addinin muslunci a idon duniya.
-
Saudiyyah Ta Kashe Mutane Fiye Da 160 Da Ke Taron Janaza A Yau A Birnin San'a Na Yemen
Oct 08, 2016 12:46A ci gaba da kaddamar da hare-hare da jiragen yakin masarautar Saudiyya ke yi kan fararen hula a kasar Yemen, a yammacin yau sun kashe mutane fiye da 160 a lokacin gudanar da wata jana'iza a birnin San'a fadar mulkin kasar ta Yemen, tare da jikkata wasu daruruwa.