-
An Kashe Sojojin Saudiyya Da Dama A Kasar Yamen
Oct 08, 2016 03:24Jami'an Tsaron Yamen Sun Kashe Manyan Jami'an Saudiyya
-
MDD Ta Zargi Saudiyya Da Take Hakkokin Kananan Yara Da Mata
Oct 07, 2016 14:55Kwamitin kare hakkokin kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya zargi kasar Saudiyya da take hakkokin kananan yara da mata budurwaye a kasar.
-
Hare-Haren Wuce Gona Da Iri Kan Kasar Yamen Suna Ci Gaba Da Rusa Rayuwar Kananan Yara
Oct 07, 2016 00:43Hare-haren wuce gona da iri da masarautar Saudiyya ke jagoranta kan kasar Yamen suna ci gaba da rusa rayuwar kananan yara, inda baya ga aiwatar da kisan gilla kansu, akwai kuma wasu fiye da miliyan biyu da hare-haren suka hana su zuwa makaranta domin samun ilimi.
-
Bukatar kasar Turkiya na fitar kasar Turkiya daga Kasar Iraki
Oct 07, 2016 00:29Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bukaci kasar Turkiya da ta mutunta kasar Iraki.
-
Siriya : Sojoji Sun Rage Kai Farmaki A Halep
Oct 06, 2016 02:23Rundinar sojin kasar Siriya ta sanar da rage kai hare-harenta a birnin Halep, bayan shafe makwanni biyu na kai farmaki ba kakkautawa a wannan yankin.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Jirgin Ruwan UAE A Yamen
Oct 05, 2016 14:19Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da harin da sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar suka kai kan jirgin ruwan kasar Hadaddiyar Daular Larabawa da ke taimakawa sojojin mamayar Saudiyya a yakin da suke yi kan kasar ta Yamen.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Yi Suka Kan Rashin Warware Rikicin Kasar Siriya
Oct 05, 2016 13:37Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi suka kan rashin samun daidaiton baki a tsakanin manyan kasashen duniya dangane da hanyar warware rikicin kasar Siriya.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Halaka 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Masu Yawa
Oct 05, 2016 02:23Sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa-kai sun halaka wasu gungun 'yan ta'adda tare da yantar da yankuna da dama a garin Mosel na kasar.
-
Iraki: Zaluncin Da'esh ta ke yi ya kusa zuwa karshe.
Oct 04, 2016 15:28Karshen Da'esh ya karato A kasar iraki
-
Kungiyar "Amnesty Internationl" Ta Bukaci A Daina Syarwa Da Saudiyya Makamai.
Oct 04, 2016 15:27A daina Sayarwa da Kasar Saudiyya Makamai