-
Sojojin Yamen Sun Kai Hare-Haren Daukan Fansa Kan Kasar Saudiyya
Oct 03, 2016 14:24Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kai hare-haren daukan fansa kan sansanonin sojin kasar Saudiyya da suke lardunan kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Hukumar Palasdinawa Ta Bukaci Zaman Kasa Da Kasa Kan Matsalar Fursunoninta A Kurkukun H.K.I
Oct 03, 2016 14:13Shugaban hukumar kula da harkokin Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci gudanar da zaman taron kasa da kasa kan matsalolin Palasdinawa da ake tsare da su a haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Sayyid Nasrallah: Gwagwarmaya Ta Hana Makiya Cimma Manufofinsu
Oct 03, 2016 08:29Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar kungiyoyin gwagwarmaya sun hana makiyan al'umma cimma manufofin da suke son cimmawa.
-
Turkiyya : An Kama Dan Uwan Fethullah Gülen
Oct 02, 2016 11:50'Yan sanda a Turkiyya sun kama wani dan uwa ga Shehun malamin nan Fethullah Gülen, wanda hukumomin kasar ke zargi da hannu a yunkurin yujin mulkin da baiyi nasara ba a kasar.
-
Jagoran Ayyukan Jin Kai Na MDD Na Ziyara A Yemen
Oct 02, 2016 11:01Jagoran ayyukan jin kai na MDD, Stephen O'Brien, ya soma wata ziyara aiki ta kwanaki uku a kasar Yemen.
-
Turkiya: An Kashe Jami'an Tsaro 79 A cikin Watan Satumba
Oct 02, 2016 03:14Kungiyar Kurdawa ta p.k.k ta kashe jami'an tsaron Turkiya 79 a cikin watan Satumba kadai.
-
Matsayar Shugabanni da Al'ummar Larabawa Kan Mutuwar Shimon Peres.
Oct 01, 2016 02:10A daidai lokacin da al'ummar Palastinu da kungiyoyin gwagwarmayar Palasatinawa suke ci gaba da nuna farin cikinsu dangane da mutuwar tsohon firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Shimon Peres, a bangare guda kuma wasu daga cikin shugabannin larabawan kuwa sai nuna aihininsu suke yi dangane da wannan mutuwar, lamarin da ke sake tabbatar da irin tazarar da ke tsakanin shugabannin larabawan da al'ummomin da suke ikirarin suna jagoranta.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Oct 01, 2016 02:05Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wani bapalasdine a gabar yammacin Kogin Jordan lamarin da ya janyo shahadarsa a jiya Juma'a.
-
Syria: Sojojin Gwamnati Sun Kwace Wasu Sabbin Wuraren A Garin Halab ( Aleppo)
Sep 30, 2016 15:34Sojojin Syria Suna Kara Samun Galaba Akan 'Yan ta'adda.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Biya Turkiya Diyyar Dala Miliyan 20.
Sep 30, 2016 15:33Jami'an gwamnatin Kasar Turkiya Sun Ce An biya Kasar Diyyar Jirgin Marmara