-
Iraki : Bam Ya Kashe Mutane 7 A Masallaci
Sep 30, 2016 07:24Rahotannin daga Irakin na cewa wani harin kunar bakin wake da ka kai da mota ya kashe mutane akalla bakwai a lokacin da suke gudanar da sallah Juma'a a lardin Madaen.
-
Wato Kotu A Masar Ta Yi Watsi Da Bukatar Bata Yerejjeniyar Sayarda Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudia
Sep 30, 2016 02:05Wata kotu a kasar masar ta yi watsi da bukatar dakatar da yerjejeniyar da gwamnatin kasar ta cimma da saudia kan mayar da ikon wasu tsibiran kasar ga kasar ta saudia.
-
Iran:Makaman Kare Dangen Isarael Barazana Ce Ga Zaman Lafiya A Yankin Da Kuma Duniya Gaba Daya
Sep 30, 2016 01:42Jakadan kasar Iran a hukumar IAEA ya ce makaman nukliyar haramtacciyar kasar Isarael babbar barazana ce ga zaman lafiya a gabas ta tsakiya da kuma duniya gaba daya.
-
Majalisar Dattawan Kasar Amurka Ta Maida Martani Mai Karfi Kan Matakin Obama Na Hana Gurfanar Da Saudia
Sep 28, 2016 14:34A yau laraba ce wakilan majalisar dattawan Amurka suka maida martani mai tsanani kan matakin da shugaba Obama ya dauka na hana a gurfanar da gwamnatin kasar saudia kan hare haren 11 ga watan satumban shekara ta 2001 wanda ya halaka Amurkawa kimani 3000.
-
Gwamnatin Amurka Zata Tura Karin Daruruwan Sojoji Zuwa Kasar Iraqi
Sep 28, 2016 13:42Gwamnatin Kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata kara tura daruruwan zojojinta zuwa kasar Iraqi don tallafawa ayyukan kwatar birnin Musil daga hannun mayakan kungiyar Daesh.
-
Sojojin Syria Sun Shiga Tsakiyar Birnin Aleppo
Sep 28, 2016 03:57Sojojin Syria, Sun Kwace Iko Da Tsakiyar Birnin Aleppo daga hannun, 'yan ta'adda
-
Tsohon Shugaban Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Mutu
Sep 28, 2016 03:56Asibitin ( Sheba Medical Center ) da ke Tel Avivi ya bada labarin mutuwar Shimon Peres sa'oi kadan da su ka gabata.
-
Kasashen Saudiyya, Qatar, Turkiyya Da Jordan Suna Ci Gaba Da Goyon Bayan Ta'addanci A Siriya
Sep 27, 2016 13:37Mai bada shawara kan harkar siyasa da sadarwa ga shugaban kasar Siriya ta bayyana cewa: Kasashen Saudiyya, Qatar, Turkiyya da Jordan suna ci gaba da goyon bayan ayyukan ta'addanci a cikin kasar Siriya.
-
Turkiyya : An Kori Jami'an leken Asiri 87
Sep 27, 2016 07:26Gwamnatin Turkiyya ta kori wasu jami'an leken asiri kasar su guda 87 bisa tuhumarsu da alaka da shehun malamin nan Fethullah Gülen wanda ake zargi da kisa juyin mulkin da baiyi nasara ba a kasar.
-
Sheikh Na'im Qasim: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Wajen Magance Rikicin Siriya
Sep 27, 2016 02:21Na'ibin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sheikh Na'im Qasim ya bayyana cewar gwamnatin Amurka ba da gaske take yi ba a shirin da ake yi na magance rikicin kasar Siriya