-
Sojojin Yamen Sun Kashe Wani Kwamandan Alqaeda.
Sep 26, 2016 15:50An Kashe Dan Alqaeda A Kasar Yamen
-
Tsohon Shugaban Kasar Yamen Ya Zargi Saudiyya Da Karya Domin Murkushe Al'ummar Yamen
Sep 26, 2016 07:29Tsohon shugaban kasar Yamen ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya sun kirkiri karyar cewa akwai hadin gwiwa a tsakanin al'ummar Yamen da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne da nufin samun damar ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan kasar ta Yamen.
-
Kungiyar Da'ish Ta Kashe Babban Kwamandanta Abu-Hamza Al-Libiy
Sep 25, 2016 07:49Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan daya daga cikin manyan kwamandojinta mai suna Abu-Hamza Al-Libiy da mukarrabansa 16 a garin Mosel na kasar Iraki.
-
Sake Bankado Boyayyiyar Alakar Dake Tsakanin 'Isra'ila' Da Mahukuntan Saudiyya
Sep 25, 2016 01:42Cikin 'yan kwanakin nan dai bayanai sai dada fitowa suke yi dangane da boyayyiyar alakar da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da mahukuntan Al-Sa'ud na kasar Saudiyya; bayani na baya-bayan nan shi ne wanda jaridar Jerusalem Post ta Sahyoniyawan ta buga dangane da wata wasika da tsohon firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Ariel Sharon ya aika wa tsohon sarkin Saudiyyan Abdullah bn Abdul'aziz a watan Nuwambar 2005.
-
Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Al'umma A Kasar Iraki
Sep 24, 2016 07:48Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kashe wasu limaman Juma'a na wasu manyan Masallatan Ahlus-Sunna da suke garin Mosel na kasar Iraki.
-
Sojojin Syria sun kashe 'yan ta'adda masu yawa a Halab
Sep 24, 2016 04:52"Yan ta'adda a kudancin Halab na Syria sun sha kashi.
-
Masarautar Saudiyya Ta Tafka Kisan Gilla A Ranar Zaman Lafiya Ta Duniya
Sep 23, 2016 06:50Kakakin kungiyar Ansarullahi ta kasar Yamen ya bayyana cewa: Masarautar Saudiyya ta tafka muggan laifukan yaki a ranar bikin ranar zaman lafiya ta duniya a kan al'ummar Yamen.
-
Bukatar Majalsar 'yan siyasar Yemen ga Majalisar Dinkin Duniya
Sep 23, 2016 02:20Shugaban Majalisar Koli na 'yan siyasar yemen ya bukaci a dauki matakin gaggauwa domin kawo karshen hare-haren wuce gona da iri da masarautar Ali sa'oud ke kaiwa kana kasar sa
-
Gwamnatin Siriya Ta Jaddada cewa Ba Zata Taba Barin Kasar Ta Zame Tamkar Iraki Ko Libiya Ba
Sep 22, 2016 07:32Jakadan kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Ba zasu taba amincewa da duk wani makircin neman wargaza kasar Siriya domin ta kasance irin kasashen Iraki ko Libiya ba.
-
Siriya : Rasha Ta Sake Musunta Kai Hari Kan Ayarin Motocin Agaji
Sep 21, 2016 13:15Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar cewa akwai wani jirgi mara dreba na kawacen da Amurka ke jagoranta da yake a wurin da aka kai hari kan ayarin motocin dake dauke da kayan agaji zuwa Aleppo.