-
Iraki : An Kori Ministan Kudi
Sep 21, 2016 12:40Majalisar dokokin Iraki ta kada kuri'ar tsige ministan kudin kasar, Hoshyar Zebari daga kan mukaminsa, bisa zarge-zargen cin hanci.
-
Gwamnatin Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Musil Daga Hannun Da'esh
Sep 20, 2016 04:52Gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojojin kasar tare da daukin dakarun sa kai sun fara hare-haren kwato garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh da suke rike da shi da kuma mayar da shi babbar tungarsu.
-
Kashe 'Yan Koren Saudiyya Da Dama A Kudancin Kasar Yamen
Sep 20, 2016 01:55Sojojin Kasar Yamen tare da dakarun Sa-kai, sun kashe 'yan koren Saudiyya masu yawa
-
Jagoran Juyi Ya Jinjinawa Nakasassu Da Su ka Dawo Daga Wasan Olympic
Sep 20, 2016 01:53"Yan wasa nakasassu Sun Zama alfahari ga Iran
-
Bukatar Hizbullah Kan Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Lebanon
Sep 20, 2016 00:31Ministoci, Jami'an gwamnati da kuma wakilan majalisar dokokin kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon sun yi kira da a gaggauta zaben shugaban kasar ta Lebanon.
-
Jakadan Iran A MDD Ya Mai Da Martani Kan Zargin Kasar Saudiyya
Sep 18, 2016 01:01Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya mai da martani kan zargin mahukuntan Saudiyya na cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana aikewa da makamai zuwa kasar Yamen domin taimakawa al'ummar kasar da suke fuskantar hare-haren wuce gona da irin Saudiyya da kawayenta.
-
Pakistan : An Sanya Dokar Hana Fita Bayan Hari A Masallaci
Sep 17, 2016 13:10Hukumomi a lardin Butmaïna dake arewa maso gabashin kasar Pakistan sun sanya dokar hana fita bayan harin da wani dan kunar bakin wake ya kai jiya a lokafin da ake sallar Juma'a.
-
Kungiyar IS ta kai hari da makamai masu guba a wasu Kauyuka biyu a kasar Siriya
Sep 17, 2016 01:20Kungiyar Ta'addanicin ta IS ta kai hari da makamai masu guba a wasu kauyuka biyu dake gefen garin Halab na kasar Siriya a jiya Juma'a
-
'Yan ta'adda Sun Yi Asara Mai Yawa A Kasar Syria
Sep 16, 2016 14:28Sojojin Syria Sun kashe 'yan ta'adda da dama a yankunan Qunaidhara da kuma Dar'ah.
-
Sojojin Saudiyya Sun Kashe Fararen hula 17 A Kasar Yamen
Sep 16, 2016 14:26Jiragen yakin Saudiyya Sun kashe Fararen hular Yamen 17 a yau juma'a.