-
MDD Ta Bukaci Gwamnatin Siriya Ta Bada Umarnin Fara Raba Kayan Agaji
Sep 15, 2016 06:33Wakilin musamen na MDD kan rikicin kasar Syria, Staffan de Mistura ya bukaci mahukuntan Damascos dasu gaggauta bada umurnin fara raba kayan agaji.
-
Babban Hafsan Sojin Rasha Zai Kai Ziyara Turkiyya
Sep 15, 2016 04:47A wani likaci a yau din nan ne ake sa ran Babban hafsan sojin kasar Rasha Janar Valeri Guerassimov zai soma wata Ziyara a Turkiyya.
-
Rikicin Siriya: Amurka Da Rasha Sun Amince Da Kara Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Sep 15, 2016 01:24Ministan harkokin wajen Rasha Sergie Lavrov da takwaransa na Amurka John Kerry sun amince da kara wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya da suka cimma a tsakaninsu har zuwa sa'oi 48 masu zuwa da nufin kara samun damar isar da kayayyakin agaji ga mabukata.
-
Saudiyya Tana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Matakin Da Majalisar Amurka Ta Dauka Kan Kasarta
Sep 14, 2016 12:51Mahukutan Saudiyya suna ci gaba da nuna damuwa kan matakin da Majalisar Dokokin Amurka ta dauka na amincewa da daftarin kudurin koken al'ummar kasar na neman bin kadin mutanen da harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 ya ritsa da su.
-
Saudiyya Tayi Maraba Da Yerjejeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Sep 14, 2016 06:22Masarautar Saudiyya ta ce tayi maraba da yerjejeniyar tsagaita wuta a Siriya da kasashen Rasha da Amurka suka shata.
-
Harin Jiragen Yakin Saudiyya Akan Wata Makaranta A Yamen
Sep 14, 2016 02:49Jiragen yakin Saudiyya sun kai hari a wata makaranta da ke yankin Sa'adah a kasar Yamen.
-
Syria Ta Kai Karar Haramtacciyar Kasar Isara'ila A gaban Majalisar Dinkin Duniya
Sep 14, 2016 02:48Ma'aikatar harkokin Wajen Syria Ta Bukaci A hukunta Haramtaccciyar Kasar Isra'ila Bisa take dokokin kasa da kasa.
-
Shugaba Obama Ya Yi Barazanar Hana Dokar Gurfanar Da Saudia Kan Harin 11 -Satumba- 2001
Sep 14, 2016 01:17Fadar white house ta bayyana cewa shugaban Barak Obama zai yi amfani da hakkin Veto don hana shigar da gwamnatin kasar saudia kara a kan hare haren 11-Satumban shekara ta 2001.
-
Sojojin Siriya Sun Harbo Wani Jirgin Wani Jirgin Yakin Isra'ila
Sep 13, 2016 14:18Sojojin kasar Siriya sun harbo wani jirgin yaki da kuma wani jirgin mara matuki na haramtacciyar kasar Isra'ila bayan wani hari da sojojin haramtacciyar kasar suka kai wa wani sansani na sojin Siriyan da ke kudancin kasar.
-
Turkiyya Ta Bukaci Amurka Ta Cafke Fethullah Gülen
Sep 13, 2016 06:42Mahukuntan Turkiyya sun bukaci Amurka data cafke malamin nan Fethullah Gülen dake gudun hijira a kasar bisa zarginsa da kisa juyin mulkin da baiyi nasara ba a kasar .