-
Iraki:Komawa 'yan hijra zuwa garin Karkuk
Sep 13, 2016 00:41Dariruwan iyalan Iraki da hare-haren ta'addanci na Kungiyar IS ya raba da mahalinsu a yankunan dake kalkashin ikon karkuk. su suka koma cikin garin na Karkuk.
-
Siriya : Assad Ya Bayyana A Yayin Idin Sallah Babba
Sep 12, 2016 04:55Shugaba Bashar Al Asad na Siriya ya bayyana a fili a yayin sallar idin babbar sallah a wabi masalaci dake lardin Daraya a kusa da Birnin Damascos.
-
Mahajjata Sun Fara Isa Filin Mina Domin Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Hajji Bayan Tsayuwar Arafah
Sep 12, 2016 00:11Mahajja sun fara tururruwar zuwa filin Mina domin ci gaba da gudanar da ayyukan hajji, bayan kwana a Muzdalifa biyo bayan tsayuwar Arafa a jiya Lahadi.
-
An hallaka wasu Komondojin 'yan ta'adda A Siriya
Sep 09, 2016 06:18Wasu komondojin 'yan ta'adda a gefen garin halab dake arewa maso yammacin Siriya sun hallaka
-
Wata Mace Da Take Taimakawa 'Yan Ta'addan Da'ish Ta Sha Duka A Kasar Iraki
Sep 08, 2016 14:40Wasu gungun mata sun yi dukan kawo wuka wa daya daga cikin matan da suke taimakawa 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a garin Mosel na kasar Iraki.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Sep 08, 2016 13:50Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen tare da kashe mutane akalla tara ciki har da kananan yara.
-
Ministan Harkokin Wajen Tunusiya Ya Bukaci Warware Rikicin Yamen Ta Hanyar Lumana
Sep 08, 2016 11:55Ministan harkokin wajen kasar Tunusiya ya bukaci warware rikicin Yamen ta hanyar lumana kuma ta hanyar da zata gamsar da al'ummar kasar.
-
An Kashe 'Yan Ta'adda 12 A yankin Sinaa Na Kasar Masar
Sep 08, 2016 02:09Jaridar, Yau Sabi'i ta kasar Masar, ta ambato majiyar tsaro na cewa an kashe 'yan ta'adda 12 A Yankin Sinaa.
-
Tsagaita wuta na sa'o'i 72 A kasar Yemen
Sep 07, 2016 06:20Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa Saudiya ta amince da yarjejjeniyar tsagaita wuta na tsahon sa'o'i 72 a kasar Yemen
-
Jakadan Siriya A MDD: Rikicin Siriya Ba Yakin Basasa Ba Ne
Sep 07, 2016 01:25Jakadan kasar Siriya na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Dakta Bashar al-Ja'afari ya bayyana cewar rikicin da ke faruwa a kasar Siriyan ba yakin basasa ba ne, face dai wani makirci ne aka shirya wa kasar ta hanyar shigo da dubban 'yan ta'adda cikin kasar.