-
Zarif: Akidar Mafi Yawan Musulmin Duniya Ta Yi Hannun Riga Da Ta Wahabiyanci
Sep 07, 2016 01:24Ministan harkokin wajen Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kalaman babban muftin kasar Saudiyya na kafirta al'ummar Iran inda ya ce ko shakka babu akidar mafiya yawan al'ummar musulmin duniya ta yi hannun riga da akidar wannan mufti da makamantansa da suka ginu wajen goyon bayan ayyukan ta'addanci.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Yi Nasarar Kashe 'Yan Ta'adda Kimanin 100
Sep 06, 2016 01:08Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda kimanin 100 a yankunan garuruwan Halab da Hamah da suke arewacin kasar.
-
Yamen: Sojojin Saudiyya Sun Sake yin Amfani Da Bama-baman Da Aka Haramta
Sep 04, 2016 14:29Jiragen yakin Saudiyya sun harba makaman da aka hana
-
Syria: Sojojin Gwamnati Suna Ci gaba da Samun Nasara Akan 'Yan'tadda
Sep 04, 2016 14:29Majiyar Sojojin Syria ta tabbatar da cewa; suna samun galaba akan 'yan ta'adda a yankunan kasar daban-daban.
-
Jamus : Kurdawa Sunyi Zanga-zanga Kyammar Erdogan
Sep 03, 2016 13:01Rahotanni daga Jamus na cewa dubban kurdawa ne dake rayiwa a kasar suka gudanar wata zanga-zanga a yankin Cologne dake yammacin kasar domin nuna kyamma ga shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyip Erdogan bayan farmakin da sojojin Turkiyya suka kai kan Kurdawa a kasar Syria.
-
Dakarun Yemen Sun Harba Wasu Makamai Masu Linzami Cikin Saudiya Don Mai Da Martani
Sep 03, 2016 01:04Sojojin kasar Yemen tare da hadin gwiwan dakarun sa kai na kasar sun harba wani makamai mai linzami can cikin kasar Saudiyya a matsayin mayar da martani mayar da martani ga ci gaba da ruwan bama-baman da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suke yi a kan al'ummar kasar, lamarin da ya haifar da damuwa ainun tsakanin mutanen Saudiyyan.
-
Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Kasar Iran
Sep 02, 2016 13:03Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Iran ba zasu taba mancewa da kisan kiyashin da aka yi wa mahajjata a filin Mina a lokacin aikin hajjin shekarar da ta gabata ba.
-
Tashin Boma Bomai A Haramin Kazimia A Birnin Bagdaza Ya Kashe Ya Kuma Jikata Masu Ziyara Da Dama
Sep 02, 2016 03:51An ji tashin boma bomai a arewa maso gabacin birnin bagdaza a safiyar yau jumma'a a dai lokacinda haramin Kazimia yake cike da masu ziyara na makokin shahadar Imam Mohammad Al-Jawad(a).
-
Kisan Kiyashin Saudiyya Da Safiyar Yau Juma'a A Kasar Yamen
Sep 02, 2016 01:58Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Mata Da Kananan Yara 9 A Yamen
-
Hukumar Tsaron Amurka Ta Tabbatar Da Kaiwa Kakakin (IS) Hari
Sep 01, 2016 03:13Hukumar tsaron Amurka ta gaskata cewa, kawacen kasa da kasa dake yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS karkashin jagorancin kasar ya kaiwa kakakin kungiyar ta IS Abu Mohammed al-Adnani hari wanda ya hallaka shi a farkon wannan mako.