-
Fashewar Bom A Kasar Lebanon
Aug 31, 2016 14:34A kalla mutum guda ne ya rasu a sanadiyyar tashin bom a Lebanon
-
Ci gaban Hare-haren Saudiyya A Kasar Yamen
Aug 31, 2016 14:32Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci gaba da kai hari a cikin kasar Yamen
-
An Bukaci Sabuwar Gwamnatin Tunusiya Da Ta Tsaurara Matakan Fada Da Barnata Dukiyar Kasa
Aug 31, 2016 06:15Shugaban Cibiyar fada da cin hanci da barnata dukiyar kasa a Tunusiya ya bukaci sabuwar gwamnatin kasar da ta tsaurara matakan fada da barnata duniyar kasa.
-
Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da kai hari kan Al'ummar Yemen
Aug 31, 2016 03:30A wani sabon Hari da Jiragen Kawancen Saudiya suka kai a yankuna daban daban na kasar Yemen fararen hula da dama suka yi shahada
-
Iraki : Za'a Iya Kwato Mosul Kafin Karshen Shekara Nan
Aug 30, 2016 12:52Babban kwamadan sojojin A murka a yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewa aikin kwato birnin Mosul daga hannun 'yan ta'adda na IS zai iya kaiwa har zuwa karshen shekara nan da muke ciki.
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Sun Kashe Fararen Hula Fiye Da 55 A Kasar Iraki
Aug 30, 2016 06:27Kungiyar ta'addanci ta Da'ish tana ci gaba da zartar da kisan gilla kan fararen hula kan zargin suna gabatar da rahotonni sirri ga jami'an tsaron kasar Iraki.
-
Adadin mutanan da suka rasu ya karu a kudancin Yemen
Aug 29, 2016 12:23Adadin Mutanan da suka rasu sandiyar harin kunar bakin wake a kudancin Yemen ya karu
-
Jami'in H.K.Isra'ila Ya Yi Furuci Da Cewa Sojojin H.K.Isra'ila Suna Aiwatar Da Kisan Gilla Kan Palasdinawa
Aug 29, 2016 01:26Wani babban jami'in tsaron gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: A kan idonsa ya sha ganin yadda sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke aiwatar da kisan gilla kan Palasdinawa.
-
Jakadan Saudiyya A Iraki Ya Jaddada Cewa Siyasar Saudiyya Ba Zata Taba Canjawa Ba Kan Kasar Iraki
Aug 29, 2016 01:22Jakadan Saudiyya a kasar Iraki ya mai da martani kan bukatar mahukuntan Iraki na neman canja shi da cewa: Siyasar kasarsa ba zata taba canjawa ba kan kasar Iraki koda an canja shi saboda tabbatacciyar siyasa ce ta kare manufar larabawa.
-
Sojojin Syria Sun Tsarkake Yankin Daraya Daga 'Yan Ta'addan Takfiriyyah
Aug 28, 2016 07:46Sojojin gwamnatin kasar Syria tare da mayakan Hizbullah sun tsarkake yankin Daraya baki daya daga 'yan ta'addan Takfiriyyah wahabiyyah da suka kafa manyan sansanoninsu a yankin.