-
An Kashe Sojojin Saudiyya 8 A Kudancin Kasar
Aug 27, 2016 14:31Mayakan Yamen Sun Kashe Sojojin Saudiyya 8
-
Iraqi: Mutanen Yankin Al-Anbar Na Kasar Iraki Sun Koma Gida Bayan 'yanto da Birnin Daga Da'esh
Aug 27, 2016 14:30Mutanen Anbar Za su Koma Gida.
-
Gwamnatin Bahrain Ta Hana 'Yan Shi'an Kasar Gudanar Da Sallar Juma'a
Aug 26, 2016 12:29A ci gaba da takurawa mabiya tafarkin Shi'a a kasar Bahrain, jami'an tsaron kasar sun hana al'ummar garin Al-Diraz, garin da babban malamin Shi'a na kasar Sheikh Isa Qasim yake da zama, gudanar da sallar Juma'a.
-
An Zargi Amurka Da Kokarin Haddasa Yakin Bangaranci A Gabas Ta Tsakiya.
Aug 25, 2016 07:41Wani Masanin Siyasa A Kasar Masar Ya Zargi Amurka Da Kokarin Haddasa Rikicin Bangaranci A Gabas tsa tsakiya
-
Kasar Masar Ta Kafa Sharuddan Maida Alaka Da Turkiya
Aug 24, 2016 07:51Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Masar ya ce; Da akwai sharudda domin mayar da alaka da Turkiya
-
Dakarun Iraki Sun Kwato wasu yankuna Masu Arzikin Man A Kudancin Mosil
Aug 23, 2016 14:34Sojoji da Dakarun sa kai na Iraki sun kame wasu Yankuna masu arzikin Man fetur a Kudancin Mosil daga hanun 'yan ta'addar ISiS
-
Gyara Akan Furucin Ministan Harkokin Wajen Kasar Masar Akan Palasdinawa
Aug 23, 2016 07:40Gyara Maganar Ministan Harkokin Wajen Masar
-
Iraki: An Rataye 'Yan Ta'adda 36 Kan Kisan Mutane 1700
Aug 23, 2016 00:53A ranar Lahadi 21 ga wata Agusta 2016, ma'aikatar shari'a a kasar Iraki ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan mutane 36, wadanda suke da hannu a kisan gillar da aka yi wa daliban makarantar soji ta Sabaikar su 1700 a cikin watan Yulin shekara ta 2014, a lokacin da 'yan ta'addan ISIS suka shiga cikin lardin Salahuddin.
-
Gwamnatin Kasar Iraqi Ta Rataya Mutane 36 Bayan An Yake Masu hukuncin Kisa Kan Kisan Sojojin Kasar
Aug 22, 2016 01:53Gwamnatin kasar Iraqi ta bada sanarwan rataye yan ta'adda 36 bayan da wata kotu ta same su da laifin kashe sojojin kasar a wani harin da suka kai masu a arewacin Bagdaza shekaru biyu da suka gabata.
-
Sabon Yunkurin Kawar Da Masallacin Quds Daga Samuwa
Aug 21, 2016 13:11Yahudawan Sahyuniya na ci gaba da aiwatar da sabon shirinsu na kawar da masallacin Quds baki daya cikin taswirar birnin.