-
Turkiyya : Mutane 50 Suka Mutu A Harin Gaziantep
Aug 21, 2016 07:27Hukumomi a Turkiyya sun ce adaddin mutanen da suka mutu a harin da aka kai a wani taron buki a garin Gaziantep, ya kai 50.
-
An hallaka wasu daga cikin shugabanin kungiyar IS a arewacin Iraki
Aug 21, 2016 01:15Harin da Jiragen yakin kasar Iraki suka kai a Garin Mosil ya yi sanadiyar hallaka wasu daga cikin shugabanin IS
-
Ta'addancin Saudiya A Yemen
Aug 21, 2016 01:15Kasar Saudiya ta yi ruwan bama-bamai masu guba a wani yanki na birnin Sana'a fadar milkin kasar Yemen
-
Yemen : Amurka Ta Rage Sojinta A Cikin Kawacen Da Saudiyya Ke Jagoranta
Aug 20, 2016 06:30Amurka ta sanar da rage yawan sojojinta mashawarta a cikin kawacen da Saudiyya ke jagoranta a kasar Yemen.
-
Majalisar Dokokin Turkiyya Ta Amunce Da Dawo Da Alaka Da Israila
Aug 20, 2016 06:28Majalisar dokoki a Turkiyya ta amunce da dawo da huldar diflomatsiya da Israila, bayan shafe shekaru shida na rashin jituwa.
-
Kawancen Da Saudiyya Ke Jagoranta Na Neman Tattaunawa da MSF A Yemen
Aug 19, 2016 04:28Kawancen da Saudiya ke jagoranta a Yemen ya sanar a wannan Juma'a cewa yana neman tattaunawa cikin gaggawa da kungiyar likitoci marar iyaka ta MSF a Yemen, akan matakin ta na ficewa daga arewacin Yemen.
-
Hare-Haren Hadin Gwiwa Na Jiragen Yakin Rasha Da Syria Kan Sansanonin ISIS
Aug 19, 2016 01:19Jiragen yakin na kasashen Rasha da Syria sun kara tsananta hare-harensu an hadin gwiwa a kan sansanonin 'yan ta'addan takfiriyyah wahabiya na ISIS a sassa daban-daban na kasar ta Syria.
-
Jami'an Tsaro A Yankin Sina Na Kasar Masar Sun Gano Wata Mashiga Ta Karkashin Kasa Na Kungiyan Daesh
Aug 18, 2016 11:40Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana a yau Alhamis cewa sojojin kasar Sun gano wata mashiga ta karkashin kasa na kungiyar yan ta'adda ta Daesh a yankin Sina.
-
Dan Bin Laden, Ya Bukaci A Kawar Da Masarautar Saudiyya
Aug 18, 2016 06:42Dan Osama Bin Laden, ya yi kira ga al’ummar kasar Saudiyya da su kawo karshen mulkin gidan sarautar Ali Sa’ud domin ‘yantar da kansu daga mamayar Amurka.
-
Harin Bom Ya Kashe Mutane Uku A gabashin Turkiyya
Aug 18, 2016 05:00Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu kana wasu 120 suka jikkata a wani harin bom da aka kai a gabashin kasar.