-
Kasar Rasha Ta Musanta Ikirarin Amurka Na Cewa Ta Karya Dokar Majalisar Dinkin Duniya
Aug 18, 2016 01:05Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta mayar da martani ga ikirarin kasar Amurka na cewa ta karya kudurin kwamitin tsaron MDD ta hanyar amfani da da filin jirgin saman kasar Iran wajen kai hari kan 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) a kasar Siriya tana mai kiran Amurkan da ta sake duba kudurin kwamitin tsaron.
-
Saudiya na ci gaba da Lugudar wuta kan fararen hula a Yemen
Aug 17, 2016 13:25Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da lugudar wuta kan fararen hula a yankuna daban daban na kasar Yemen
-
Turkiyya : Za'a Saki Fursunoni 38,000 Da Basu Da Alaka Da Yunkurin Juyin Mulki
Aug 17, 2016 06:34Ma'aikatar shari'a a Turkiyya ta ce za'a sallami fursunoni 38,000 wadanda basu da alaka da yunkurin juyin mulkin da ya cutura.
-
Kyakkyawar Fatan Jakadan Kasar Siriya A Majalisar Dinkin Duniya Kan Mahukuntan Turkiyya
Aug 17, 2016 00:57Jakadan kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana fatan ganin sabon kawancen kasashen Rasha, Iran da Turkiyya ya yi tasiri wajen canja bakar siyasar Turkiyya na goyon bayan ayyukan ta'addanci a kasar Siriya.
-
Gargadin Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ga "Yan Sahayoniya Akan Yi wa Masallacin Kudus Kutse.
Aug 16, 2016 14:29"Yan Sahayoniya Na Yawaita Yi wa Masallacin Kudus Kutse
-
Rasha Ta Kai Hari cikin Siriya Tun Daga Iran
Aug 16, 2016 06:45karon farko jiragen yakin Rasha sun kai hari kan cibiyoyin 'yan ta'ada a Siriya tun daga sansanin jiragen sama a arewa maso yammacin Iran.
-
HRW Ta Bukaci Jordan ta Sake Duba Siyasarta Akan 'Yan Gudun Hijira Siriya
Aug 16, 2016 06:42Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa (Human Right Watch) ta bukaci kasar Jordan data sake shawara akan siyasarta ta takaita yawan 'yan gudun hijira Siriya dake bukata shiga makaranta.
-
Dakarun Pishmarge Na Kurdawan Kasar Iraqi Sun Bude Daga A Birnin Musil
Aug 16, 2016 02:24Dakarun Peshmerga na kudawan kasar Iraqi sun bude daga da mayakan Daesh a kusa da birnin Musil
-
'Yan Ta'adda Sun ja Da Baya A Kundancin Gundumar Aleppo Da Ke Syria
Aug 15, 2016 08:55'Yna ta'addan Takfiriyyah sun ja baya a yankuna da dama da ke kudancin gundumar Aleppo da ke kasar Syria, sakamakon hare-hare da jiragen yakin kasar Syria suka kaddamar a kansu a cikin sa'oi 24 da suka gabata.
-
Sojojin Kasar Masar Ukku Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci A Yankin Sina
Aug 15, 2016 07:38Sojojin kasar Masar 3 ne aka tabbatar da mutuwarsu a yankin Sina ta arewa sanadiyyar harin ta'addanci.