-
Ministan Tsaro Isra'ila Ya yi Murabus
May 20, 2016 04:08Ministan tsaron Israi'la ya bayana a wannan Juma'a da murabus din sa, sakamakon jayeya tsakaninsa da firiya ministan kasar Benjamin Netanyahu.
-
Farmakin Dakarun Haramcecciyar kasar Isra'ila kan gidajen Palastinawa
May 19, 2016 10:38Sojojin Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da kai farmaki kan gidajen Palastinawa tare da kame wani adadi daga cikinsu.
-
Yemen : Tawagar Tsohon Shugaban Kasar Yemen Mai Murabus Ta Yi Barazanar Janyewa Daga Tattaunawar Sulhu
May 18, 2016 07:24Tawagar tsohon shugaban kasar Yemen mai murabus da ke halartar taron sasanta rikicin kasar a Koweit tayi barazana janyewa daga zaman tattaunawan karkashin sa-idon Majalisar Dinkin Duniya.
-
Turkiyya : Fashwar Wani Abu Ta Kashe Sojoji 30 A Ankara
May 18, 2016 07:24Rahotanni daga Turkiyya na cewa akalla sojojin kasar 30 suka rasa rayukan kana wasu 60 na daban suka raunana sakamakon fashewar wani abun mai karfin gaske a wani sansanin soji kasar dake Ankara.
-
Iraki : 'Yar Kunar Bakin wake ta Kashe mutane 18
May 17, 2016 07:25Rahotanni daga Iraki na cewa akalla mutane 18 en suka rasa rayukan su a wani harin kunan bakin wake da wata mata ta kai a tsakiyar birnin Bagadaza
-
Hallaka 'yan ta'adda a Siriya
May 17, 2016 01:12Dakarun tsaron Siriya sun hallaka 'yan ta'adda 50 a gefen garin Humus
-
Sojojin H.K.Isra'ila Suna Ci Gaba Da Rusa Gidajen Palasdinawa A Birnin Qudus
May 16, 2016 13:22Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da rushe-rushen gidajen Palasdinawa a birnin Qudus da aka mamaye lamarin da ke ci gaba da mai da Palasdinawa 'yan gudun hijira.
-
Faransa Ta Yi Watsi Da Zargin Isra'ila Akan Falasdinu
May 16, 2016 06:37Gwamnatin Faransa ta yi watsi da zargin da firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya yi wa kasar na goyan bayan Falasdinawa akan shirin sasanta rikicinsu da Israila da take shiryawa.
-
Hallaka Sama da 'yan ta'addar Da'esh dubu uku a kasar Iraki
May 15, 2016 11:27Ma'aikatar cikin gidan Iraki ta sanar da hallaka 'yan ta'addar ISIS sama da dubu uku a kasar
-
Yemen : IS Ta Kashe 'Yan Sanda Sabbin Dauka 25
May 15, 2016 06:29Rahotanni daga kasar Yemen na cewa 'yan sanda sabbin dauka 25 ne suka rasa rayukan su biyo bayan wani harin kunar bakin wake da aka kai kan wata cibiyar horaswa a kudu maso gabashin kasar.