-
Harin ta'addanci a arewa da kudancin birnin Bagdaza
May 02, 2016 02:26Tashin wasu bama-bamai a Arewa da kudancin Birnin Bagdaza na kasar Iraki ya yi sanadiyar Mutawa da kuma jikkata 'yan kasar.
-
'Yan Kungiyar PKK Sun Hallaka Wasu Sojojin Kasar Turkiyya 4
May 01, 2016 12:21Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar alal kalla sojojin kasar Turkiyya guda hudu sun mutu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wasu hare-hare da 'yan kungiyar PKK ta Kurdawa da gwamnatin ta haramta suka kai wa dakarun gwamnatin a yankunan Gaziantep da Mardin da ke kudu maso gabashin kasar ta Turkiyya.
-
Hizbullah Ta Jaddada Aniyarta Na Ci Gaba Da Fada Da Sahyoniyawa Da Kuma 'Yan Takfiriyya A Lokaci Guda
May 01, 2016 11:18Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Labanon ta sake jaddada aniyarta na ci gaba da gwagwarmaya da kuma fada da yahudawan sahyoniya da kuma kungiyar 'yan takfiriyya masu kafirta musulmi a lokaci guda.
-
Majalisar Kasar Masar Zata Binciki Dokokin Yawon Shakatawa Da Kuma Na Kaniyakokin Kasar Na Ruwa.
May 01, 2016 07:21Majalisar kasar Masar zata tattauna batun dokokin yawon shakatawa da kuma na
-
Sojojin Kasar Libya Sun Kammala Shirye Shiryen Kwato Garin Sirt Daga Hannun Yan Ta'adda.
May 01, 2016 07:21Gwamnatin kasar Libya ta bayyana cewa a shirye take ta fara fafatawa da yan
-
Akwai Ci Gaba A Tattaunawar Sulhun Yemen
May 01, 2016 01:22Rahotanni daga Koweit na cewa ana samun fahimtar juna a tattaunawar farko ta gaba da gaba da akeyi tsakanin masu rikici a kasar Yemen a shiga satkanin MDD.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Suna Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yamen
Apr 30, 2016 22:56Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a kasar Yamen ta hanyar ci gaba da kai jerin hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar kasar.
-
Wani Bam da ya tashi atsakanin mabiya mazhabar shi'a a kasar Iraki
Apr 30, 2016 13:13Sama da mutane 20 suka yi Shahada wasu kuma kusan 40 suka jikkata bayan da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa motar da yake ciki a wata tawaga ta mabiya mazhabar iyalan gidan Manzon A...tsaraka yayin da suke tattaki domin ziyartar Imam Musa Alkazim (a.s)
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Rusa Sansanonin 'Yan Ta'addan Da'ish
Apr 29, 2016 13:15Rundunar sojin Siriya da hadin gwiwar dakarun sa -kai sun kai waje jerin hare-hare kan sansanonin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da ke gabashin kasar tare da halaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
-
Gaza : Yan gwagwarmaya Sun yi gargadi akan ci gaba da killace Gaza
Apr 29, 2016 07:52"Yan gwagwarmaya Sun yi gargadi akan ci gaba da killace Gaza