-
Syria Na Adawa Da Matakin Amurka, Na Tura Sojoji zuwa kasar
Apr 29, 2016 01:05Ma'aikatar harkokin wajen kasar Syria, ta bayyana rashin amincewar ta da matakin kasar Amurka, na tura sojoji zuwa kasar, wanda a cewar ta wannan matakin ya sabawa doka.
-
Gwamnatin Kasar Siria Ta Yi Allah Wadai Da Shogowar Sojojin Amurka Kasar
Apr 28, 2016 12:44Gwamnatin kasar Siria ta yi Al..wadai da shigar sojojin Amurka cikin kasarta ba tare da izini ba.
-
Wata Kotu A Birnin Alkahira Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 12 A Yau Alhamis
Apr 28, 2016 12:24Wata kotu a birnin Alkahira na kasar Masar ta yanke hukuncin kisa kan mutane 12
-
Masar : Ci gaba Da Zanga-zangar nuna adawa da Mikawa Saudiyya Wasu Tsiburu 2
Apr 28, 2016 07:59Ci gaba Da Zanga-zangar nuna adawa da Mikawa Saudiyya Wasu Tsiburu 2
-
Iraqi: Gwamnati ta dakatar da Tashar Al Jazeera
Apr 28, 2016 00:49Gwamnatin Kasar Iraki ta dakatar da tashar Telbijin din Al Jazeera ta kasar Qatar
-
Rasha Na Son A Saka Wasu Gungun 'Yan Tawayen Syria A Jerin 'Yan Ta'ada
Apr 27, 2016 13:50Kasar Rasha ta mikawa kwamitin tsaro na MDD wata Bukatar ta dake neman a saka wasu gungun 'yan tawayen Syria guda biyu dake halatar taron sulhu a Geneva cikin jerin kungiyoyin 'Yan Ta'ada.
-
An Kai Harin kunar Bakin Wake A Turkiyya
Apr 27, 2016 13:30Rahotanni daga Turkiyya na cewa wata 'yar kunar bakin wake ta jikkata mutane 17 bayan da ta tarwasa kan ta a wani sansanin yawan bude ido dake birnin Bursa a arewa maso yammacin kasar.
-
Dala Biliyan 8 Ta Fice Daga Nahiyar Afirka A Shekara Guda
Apr 26, 2016 07:33Dala Biliyan 8 ce Ta Fice Daga Nahiyar Afirka A Shekara Guda.
-
Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Kodaitar Da Taron Sulhu Na Yemen A Kuwait
Apr 26, 2016 00:41Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya kodaitar da bangaroron da suke yakar
-
Kotu A Kasar Saudiyya Ta Daure Wani Malamin Jami'ar Shekaru 10 A Gidan Kurkuku
Apr 25, 2016 13:20Kotun hukunta manyan laifuka a Saudiyya ta zartar da hukuncin dauri har na tsawon shekaru goma a gidan kurkuku kan wani malamin jami'ar kasar saboda ya yi kira ga al'ummar Saudiyya da su fito taron gangami.