-
Jami'an Tsaron Masar Sun Yi Amfani Da Karfi Wajen Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Lumana
Apr 25, 2016 12:39Yan sandan gwamnatin Masar sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa dubban jama'ar da suka fito zanga-zangar lumana domin jaddada matsayinsu kan matakin da gwamnatin Abdul-Fatah Al-Sisi ta dauka na kyautar da tsibirun kasar biyu ga mahukuntan Saudiyya.
-
Saudiyya : An Kori Ministan Ruwa Da Wutar Lantarki
Apr 24, 2016 23:59Sarki Salmane na Saudiyya, ya kori ministan kula da sha'anin ruwa da wutar lantarki na kasar Abdallah Al-Hassine, inda tuni aka baiwa ministan gona na kasar umurnin jan ragamar wadanan fanonin.
-
Dan Takarar Neman Shugabancin Amurka Ya Bukaci A Binciki Saudia
Apr 24, 2016 13:22Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Democrate a kasar Amurka ya bukaci gwamnatin kasar da kuma majalisar
-
Gwamnatin Masar Ta Ce Zata Yi Ba Sani Ba Sabo Da Don Wanda Ya Tada Hankalin Jam'a
Apr 24, 2016 12:10Ministan harkokin cikin gida na kasar Masar ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar
-
Akalla Mutane 12 sun rasa rayukansu sanadiyar harin ta'addanci a kasar Iraki.
Apr 24, 2016 00:18Wasu Motoci biyu shake da bama-bamai sun tarwatse a birnin Bagdaza na kasar Iraki lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla 12
-
MDD: Kimanin Mutane 400,000 Ne Suka Mutu A Rikicin Siriya
Apr 23, 2016 06:35Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar kimanin mutane 400,000 ne suka rasa rayukansu a kasar Siriya tsawon shekaru biyar na yakin basasan da ke faruwa a kasar sakamakon ci gaba da goyon bayan da wasu kasashen larabawa suke ba wa 'yan ta'addan da suka shigo da su kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Rundunar Sojin Iraki Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanin 'Yan Ta'adda
Apr 23, 2016 01:56Jiragen saman yakin gwamnatin Iraki sun yi luguden wuta kan sansanin 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da ke yankin Sharqada a lardin Silahuddeen a arewacin kasar Iraki.
-
An Gudanar Da Taron Yin Allawadai Da Kiran Hizbullah Yan Ta'adda
Apr 21, 2016 22:35An gudanar da taron kasa da kasa a kasar Tunisia tare da bukatar yin Allawadai da kiran Hizbullah yan ta'adda.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Ci Gaba Da Sulhuntawa A Siria
Apr 21, 2016 22:11Wakilin majalisar dinkin duniya na musamman a kasar Siria ya kara jaddada bukatar
-
Tsohon Ministan Harkokin Wajen H.K.Isra'ila Ya Bukaci Dawo Da Siyasar Kashe Jami'an Palasdinawa
Apr 21, 2016 13:38Tsohon ministan harkokin wajen gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci mahukuntan Yahudawan Sahayoniyya su dawo da bakar siyasar kashe-kashen gilla kan manyan jami'an Palasdinawa.