-
Tawagar Irakawa Da Suka Yi Tattaki Daga Kasarsu Zuwa Iran Sun Isa Mash'had
Apr 21, 2016 11:51Tawagar Irakawa da suka yi tattaki daga kasarsu zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun iso birnin Mash'had a daidai ranar bikin tunawa da zagayowar haihuwar shugaban muminai Imam Ali dan Abi-Talib farkon khalifan manzon Allah daga iyalan gidansa tsarkaka {a.s}.
-
Za'a Fara Tattaunawar Sulhu Kan Rikicin Yemen Yau A Kasar Kuwait
Apr 21, 2016 01:20Yau Al'hamis wakilai daga bangarorin dake rikici a kasar Yemen ke fara wani zamen tattaunawa kan samar da zamen lafiya a wannan kasa a shiga tsakani na MDD a kasar Koweit.
-
Syria : MDD Ta Fara Kwashe Mutane A Wuraren Da Ake Rikeda
Apr 21, 2016 00:35MDD ta fara aiwatar da wani tsarin ta na kwashe da mutane marasa lafiya ko kuma masu rauni a wuraren dake karkashin ikon 'yan tawaye ko kuma sojojin gwamnati a kasar Syria.
-
Za'a Fara Taron Sulhu Na Kasar Yemen A Kasar Kuwait
Apr 20, 2016 13:31Majiyar Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa a gobe Alhamis ne za'a fara taron
-
MDD ta bukaci da tattaunawar sulhun kasar Yemen cikin gaggawa
Apr 20, 2016 00:52Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci bangarorin da ake fada a kasar Yemen su fata tattauna ba tare da bata lokaci ba
-
Dakarun Iraki Na Kara Fadada Farmakinsu Domin Kwato Mausul Daga ISIS
Apr 19, 2016 10:46Dakarun gwamnatin kasar Iraki suna ci gaba da nausawa a cikin yanknan lardin nainawa da ke hannun 'yan ta'addan ISIS, da nufin kwace Mausul babban birnin Lardin, kma babbar cibiyar 'yan ta'addan ISIS a kasar Iraki a halin yanzu.
-
Afganistan : Bam Ya Kashe Mutane 28 A Kabul
Apr 19, 2016 05:03Rahotanni daga Afganistan na cewa akalla mutane 28 ne suka rasa rayukan su a harin da kungiyar Taliban ta dauki alhakin kaiwa a birnin Kaboul.
-
Hollande Na Ziyara A Kasar Jodan
Apr 19, 2016 04:39Yau Talata shugaba Farancois Hollande ya isa kasar Jodan a ziyarasa da zata maida hankali kan matsalar 'yan gudun hijira da kuma yaki da 'yan ta'adan (IS)
-
Wata Motar Bus Dauke Da Yahudawan Sahayoniyya Ta Kone Kurmus A Birnin Qudus
Apr 19, 2016 00:18Wata doguwar motar bus dauke da Yahudawan Sahayoniyya ta kama da wuta a kan hanyarta na zuwa garin Khalil daga birnin Qudus da aka mamaye, inda Yahudawan Sahayoniyya biyu suka kone kurmus wasu fiye da 20 kuma suka jikkata.
-
Rahoton Babban Sakataren MDD Dangane Da Palasdinu Ya Yi Kakkausar Suka Kan H.K.I
Apr 18, 2016 22:43Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan kara tabarbarewan shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu a Palasdinu sakamakon matakin da Haramtacciyar kasar Isra'ila ke dauka na ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa.