-
Jan kunan Hizbullah ga kokarin raba kasar Siriya daga HKI
Apr 18, 2016 13:52Kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ta ja kunan magabatan HKI a yunkurin da suke yi na raba kasar Siriya
-
Farashin Fetir Ya Sake Faduwa
Apr 18, 2016 05:27Farashin man fatir ya sake faduwa a kasuwannin duniya da kashi 5,45% bayan taron kasashe masu arzikin man ya watse ba tare da cimma wata matsaya ba.
-
Tattaunawa Sulhu Kan Rikicin Kasar Yemen A Koweit
Apr 18, 2016 04:38Yau Litinin ake fara tattaunawa neman sulhu kan rikicin kasar Yemen a shiga tsakanin majalisar dinkin duniya a kasar Koweit.
-
Palasdinawa Sun Gudanar Da Ranar Tunawa Da Fursunoninsu A Gidajen Kurkukun H.K.Isra'ila
Apr 17, 2016 12:51Kwamitin kula da Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar da ranar tunawa da Palasdinawa da suke gidajen kurkukun Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yau Lahadi.
-
MDD Ta Yi Gargadi Dangane Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Apr 16, 2016 23:15Majalisar dinkin duniya ta yi gargadi dangane da ci gaba da keta yarjeniyar bude wuta a kasar Yemen da sojojin mamayar Saudiyya a kasar ke yi.
-
Kusan Kashi 58% Na Masu Zabe A Syria Ne Suka Kada Kuri'a
Apr 16, 2016 22:52Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Syria ta sanar da cewa, kashi 57.56 na wadanda suka cancabnci kada kuri'a a kasar ne suka kada kuri'unsu a zabukan 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a kasar.
-
Hollande Na Ziyara A Gabas Ta Tsakiya
Apr 16, 2016 04:19Yau Asabar, shugaban kasar Faransa, François Hollande ke fara wani ran gadi na kwanaki hudu a yankin Gabas ta Tsakiya.
-
Ci gaban sojojin Siriya wajen tsarkake ganin Halab.
Apr 14, 2016 13:26Dakarun tsaron Siriya da Dakarun sa kai sun samu nasarar tsarkake wani bangare na gefen arewacin jihar Halab
-
Shahadar Wani Bapalastine a Hanun Jami'an tsaron HKI
Apr 14, 2016 11:07Jami'an tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun bindige wani Bapalastine har Lahira
-
Tsohon Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya: Saudiyya Tana Ba Wa Kungiyoyi Masu Adawa Da Iran Makami
Apr 14, 2016 01:04Tsohon yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya Yarima Muqrin bn Abdul'aziz ya bayyana cewar kasar Saudiyya tana ba wa kungiyoyi masu adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran da suke kasar Pakistan makamai masu yawan gaske yana mai jan kunnen cewar hakan yana iya zama barazana ga tsaron kasar ta Saudiyya.