-
Syria : Jama'a Sun Fito Sosai A Zaben 'Yan Majalisar Dokoki
Apr 13, 2016 13:09Rahotanni daga Syria na cewa an samu fitowar masu kada kuri'a yadda ya kamata a yayin zaben 'yan majalisar dokokin kasar na yau laraba.
-
Babban Mai Bayar Da Fatawa A Quds Ya Gargadi Yahudawan Isra'ila
Apr 12, 2016 22:40Babban mai bayar da fatawa a birnin Quds Sheikh Muhammad Hussain ya gargadi yahudawan sahyuniya masu tsattsauran ra'ayi da ke shirin mamaye masallacin Quds.
-
Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada Sakamakon rubtawar Hanyar Karkashin Kasa A Kansu
Apr 12, 2016 04:25Rubtawar hanyar karkashin kasa da Palasdinawa suke yi a tsakanin kan iyakar yankin Palasdinu da kasar Masar ta yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa uku.
-
Kungiyar Ansarull..ta yi alawadai da karya yarjejjeniyar tsagaita wuta daga saudiya
Apr 12, 2016 00:35Kakakin kungiyar Ansarull...ya yi alawadai ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri cikin kasar sa daga sojojin hayar kasar Saudiya.
-
Staffan de Mistura Ya Gana Da Jami'an Gwamnatin Syria A Yau
Apr 11, 2016 12:03Babban manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Syria Staffan de Mistura ya gana da jami'an gwamnatin Syria a yau a birnin Damascus.
-
Hare-Haren Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Kashe Daruruwan Yara A Kasar Yamen
Apr 11, 2016 06:08Asusun Kula da Mata da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya {UNICEF} ya bayyana cewa; Yawan kananan yara da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suke kai wa kan kasar Yamen sun haura 900 a cikin shekarar ta da gabata ta 2015.
-
India : Adadin Mutanen Da Suka Mutu Sakamakon Gobara Ya Kai 110
Apr 11, 2016 01:51Hukumomi a kasar India sun sanar cewa adadin mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon babbar gobara da ta tashi a wani gidan ibada na addinin India dake yankin Kollam na jihar Keralaya ya karu zuwa 110.
-
Wakilin MDD Kan Rikicin Syria Ya Isa Damascos
Apr 11, 2016 00:26Wakilin MDD kan rikicin kasar Syria, Staffan de Mistura ya isa birnin Damascos domin ganawa da mahukuntan kasar akan tattaunawar Geneva.
-
Yemen : Yerjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Soma Aiki
Apr 10, 2016 23:08A kasar Yemen, a cikin daren jiya ne yarjejeniyar tsagaita wuta dake samun goyon bayan majalisar dinkin duniya ta soma aiki.
-
Dakarun Tsaron Siriya na ci gaba da kai hari kan 'yan ta'adda a garin Halab
Apr 10, 2016 13:14Ministan sadarwa na kasar Siriya ya sanar da cewa Dakarun tsaron kasar da na sa kai na ci gaba da kai hare-hare kan 'yan ta'adda domin 'yanto garin Halab