-
Kashi 55% na Al'ummar Yemen na fuskantar matsalar karamcin Abinci.
Mar 04, 2016 02:01Kungiyar Samar da abinci ta Duniya Fao ta sanar da cewa fiye da Yamaniwa million 7 ne dake a matsayin kashi 55% na 'yan kasar ke fuskantar fuskantar karamcin abinci.
-
Sojojin Gwamnatin Yamen Suna Ci Gaba Da Murkushe Sojojin Hayar Saudiyya
Mar 03, 2016 15:50Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi suna ci gaba da murkushe sojojin kawancen Saudiyya da suke gudanar da yaki a kasar Yamen.
-
MDD: Yakin Sudan Ta Kudu Ya Lakume Rayukan Akalla Mutane 50,000
Mar 03, 2016 07:04Yaki na tsawon shekaru biyu a kasar Sudan ta Kudu ya cinye rayukan mutane akalla 50,000
-
Kungiyoyi Da Dama Sun Yi Allah Wadai Da Sanya Hizbullah Cikin Yan Ta'adda
Mar 03, 2016 07:03Wasu kungiyoyi da dama a kasar Masar sun yi All.. wadai da kasashen larabawa
-
Sayyid Nasrallah: Saudiyya Tana Kokarin Haifar Da Fitina Ne Tsakanin Shi'a Da Sunna
Mar 02, 2016 01:59Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar babban abin da kasar Saudiyya ta sa a gaba shi ne haifar da rikici da fitina tsakanin Shi'a da Sunna a yankin Gabas ta tsakiya da sauran yankuna na duniya, yana cewa daga yanzu kungiyar ba za ta yi shiru kan irin danyen aikin da Saudiyya take aikatawa a kasashen musulmi ba
-
Cikin Wasiyyarsa, Bin Laden Ya Bar Dala Miliyan 29 Don Ayyukan Al-Qa'ida
Mar 02, 2016 01:57Wasiyyar tsohon shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Al-Qa'ida Usama Bin Laden da aka fitar, na nuni da cewa ya bar dala miliyan 29 don ci gaba da gudanar da abin da ya kira jihadi da kungiyar tasa take yi.
-
Mahankar Tsaikaita wuta a Siriya
Mar 02, 2016 01:51A yayin da tsakaita wuta a kasar Siriya Ya shiga cikin kwanakinsa na biyar, Al'ummar Siriya na da kyakyawan fata dangane da wannan yarjejeniya.
-
Bankin Turai Zai Sake Nazarin Kimar Kadarorinsa Idan Farashin Man Fetur Ya Ci Gaba Da Faduwa
Mar 01, 2016 08:31Shugaban babban bankin kasar Faransa ya bayyana cewa idan faduwar farashin man fetur a kasuwannin ya dauki dogon lokaci babban bankin Turai zai canza siyasarsa kan kadarorinsa.
-
Kasashen Larabawa Sun Yi Allawadai Da Bukatar Turai Ta Hana Sayarwa Saudia Makamai
Mar 01, 2016 08:30Majalisar kasashen Larabawa ta yi All...wadai da shawarar da majalisar tarayyar Turai
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Sun Halaka 'Yan Kungiyar Da'ish Fiye Da 60
Mar 01, 2016 01:40Sojojin gwamnatin Iraki sun halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish fiye da 60 a yankuna daban daban da suke lardin Anbar da ke yammacin kasar Iraki.