-
Martanin Siriya kan firicin Ministan harakokin wajen Saudiya
Feb 29, 2016 13:38Ma'aikatar Harakokin wajen Siriya ta mayar da martani kan faricin da Ministan harakokin wajen Saudiya ya yi na canza Gwamnatin kasar
-
Ban-Ki Moon Ya Yi Allah Wadai Game Da Ta'addancin Saudiyya A Yemen
Feb 29, 2016 13:17Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya yi kakausar suka kan yadda kawance Saudiya ke ci gaba da kashe fararen hula a kasar Yemen.
-
Shugaban Turkiyya Ya Fara Ziyara Kwanaki Biyar A Afirka
Feb 29, 2016 02:45Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya isa kasar Ivricos jiya Lahadi a ziyarar kwanaki biyar daya fara a nahiyar Afirka.
-
Iraki : Mutane 33 Ne Suka Rasu A Harin Ta'adancin ISIS
Feb 29, 2016 02:44Rahotanni daga kasar Iraki na cewa akalla mutane 33 ne suka rasa rayukansu a wani harin ta'adanci da kungiyar (IS) ta dauki alhakin kaiwa a wata kasuwa da ke unguwar 'yan Shi'a a birnin Bagadaza.
-
Hadin Gwiwan Saudiyya-Isra'ila Da Nufin Kifar Da Gwamnatin Siriya
Feb 29, 2016 02:06A daidai lokacin da ake ci gaba da kokarin tsagaita wuta da kawo karshen rikicin kasar Siriya, a bangare guda kuma kasar Saudiyya da H.K. Isra'ila suna ci gaba da kokarin da suke yi wajen ganin sun kawar da shugaban kasar Siriyan daga kan karagar mulkin kasar.
-
Yan Majalisar Dokokin Masar Da Dama Sun Nuna Rashin Amincewarsu Da Ganawar Daya Daga Cikinsu Da Jakadan Isra'ila
Feb 28, 2016 13:23Yan majalisar dokokin kasar Masar fiye da 100 ne suka bukaci a dakatar da wani daga cikinsu wanda ya karbi bakoncin jakadan HKI a gidansa kuma ana kallo kai
-
Halakar Gungun 'Yan Ta'addan Kasa Da Kasa Da Aka Jibge A Kasar Siriya
Feb 28, 2016 07:52Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa- kai da suke tallafa musu sun yi nasarar kashe wasu gungun 'yan ta'adda kimanin 70 a wani gumurzun da bangarorin biyu suka yi a kewayen garin Riqqa da ke arewacin kasar.
-
Ma'aikatar Tsaron Rasha: An Fara Aiwatar Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 27, 2016 12:25Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa an fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta a yankuna 48 na lardunan Halab, Homs da kuma Damaskus, babbar birnin kasar Siriya kamar yadda aka cimma a baya.
-
Sojojin Gwamnatin Yamen Sun Yi Nasarar Halaka Sojojin Mamayar Saudiyya A Lardin Ma'arib
Feb 26, 2016 06:42Kamfanin dillancin labaran kasar Yamen {SABA'A} ya watsa rahoton cewa; Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullah sun yi nasarar halaka sojojin masarautar Saudiyya da na 'yan koransu masu yawa a yankunan da suke lardin Ma'arib.
-
Jami'ar Azhar: Yakin Siriya, Ba Yakin Sunna Da Shi'a Ba Ne
Feb 25, 2016 02:56Shugaban Jami'ar al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Tayyib yayi watsi da kokarin da wasu kasashen larabawa suke yi na bayyana yakin da ke gudana a kasar Siriya da cewa yaki ne tsakanin Sunna Da Shi'a, inda ya ce ko da wasa ba haka lamarin yake ba.