-
Amnesty International Ta Nuna Damuwarta Kan Hare-Haren Turkiya Cikin Siriya
Feb 25, 2016 02:55Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana tsananin damuwarta dangane da hare-haren da sojojin kasar Turkiyya suke kai wa cikin kasar Siriya.
-
Majalisar Tsaro Ta Kasar Rasha Ta Fara Zama Don Tattauna Batun Siria
Feb 24, 2016 14:36Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya gudanar da wata zaman tattaunawa da
-
Shugaban Rasha Ya Tattauna Da Shugaban Siriya Kan Rikicin Kasar
Feb 24, 2016 07:38A wata tattaunawa ta wayar tarho da suka yi a tsakaninsu, shugabannin kasashen Rasha da Siriya sun yi musayen ra'ayi a tsakaninsu kan yadda za a magance rikicn da ya ki ci ya ki cinyewa a kasar Siriyan.
-
An Kashe Sojan Saudiyya Guda Akan Iyaka Da Yamen
Feb 24, 2016 05:56Kashe Sojna Saudiyya Guda A Nejran
-
Lauyoyi A Afirka Ta Kudu, Sun Sanar Da Shirinsu Na Kama Tsohon Shugaban HKI
Feb 23, 2016 08:17Wasu lauyoyi a kasar Afirka ta Kudu sun sanar da aniyarsu ta kokari wajen ganin an kama tsohon shugaban kasar haramtacciyar kasar Isra'ila Shimon Peres a ziyarar da yake shirin kai wa kasar.
-
Siriya : Za'a Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Ranar 13 Ga Watan Aprilu
Feb 23, 2016 05:07kudirin da shugaban kasar ya aike a dukkan yankunan kasar ya baiwa duk bangarorin kasar damar tsayawa takara a zaben.
-
Yemen : Jiragen Saman Saudiyya Sun kashe Mutane Sama da 30
Feb 23, 2016 05:04Wuraren da hare-haren suka shafa sun hada da lardinan al-Matmah da al-Khared dake yankin al-Jow.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Feb 21, 2016 14:14Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na kawayenta sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ya janyo hasarar rayuka da barnata dukiyoyi.
-
Ansarullah Sun Nuna mamakinsu Akan Shirun Kungiyoyin Kasa Da Kasa
Feb 20, 2016 09:47Wani jami'i a kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ya bayyana mamakinsa akan sirun da duniya ta yi dangane da killace kasar ta Yemen.
-
Ansarullah Sun Nuna mamakinsu Akan Shirun Kungiyoyin Kasa Da Kasa
Feb 20, 2016 05:59Wani jami'i a kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ya bayyana mamakinsa akan sirun da duniya ta yi dangane da killace kasar ta Yemen.