-
Turkiyya : TAK Ta Dauki Nauyin Kai Harin Ankara
Feb 19, 2016 14:06Harin na ranar 17 ga watan nan yayi sanadin mutuwar mutane 28 a Ankara
-
Damuwar MDD kan ci gaba da yaki a kasar Yemen
Feb 19, 2016 01:38Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da wasu kasashen Larabawa kalkashin jagorancin masarautar Ali sa'oud ke kaiwa kan Al'ummar kasar yemen ya kai matsayin laifin kisan kiyashi ko kuma kisan kare dangi.
-
Kasar Rasha Ta Bukaci Karin Haske Kan Manufar Kasar Saudiyya Ta Kokarin Tura Sojojinta Zuwa Kasar Siriya
Feb 19, 2016 00:15Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bukaci mahukuntan Saudiyya da su fito fili su bayyana manufarsu ta son tura sojojin kasarsu zuwa cikin kasar Siriya da sunan fada da 'yan ta'addan kungiyar Da'ish.
-
Kasar Rasha Ta Sake Aikewa Da Wasu Makamai Masu Linzami Zuwa Siriya
Feb 18, 2016 13:52Kasar Rasha ta sake aikewa da wasu jiragen ruwa dauke da na'urori masu harba makamai masu linzami na kasar zuwa kasar Siriya a ci gaba da shirin da take yi na ci gaba da fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da ake ci gaba da tura su kasar.
-
Fashewar Bom ya gilgiza Birnin Ankara na Kasar Turkiya
Feb 17, 2016 14:52Tashin Bom Ya gilgiza Ankara babban birnin kasar Turkiya
-
Iraki Ta Gargadi Saudiyya Akan Atisayen Soja
Feb 17, 2016 09:07Ministan Harkokin Wajen Kasar Iraki ya gargadi Saudiyya da kada ta kuskura ta keta hurumin kasarsa a yayin atisayen sojan da ta ke yi.
-
Hasanain Haykal Na Kasar Masar Ya Rasu
Feb 17, 2016 09:06Shahararren Dan Jaridar Kasar Masar Hassanin Haykal Ya Rasu Yana Da Shekaru 92
-
Jaridun Masar Sun Soki Shirin Saudiyya Na Shiga Kasar Syria
Feb 16, 2016 09:26Jaridar al-Aharam ta Kasar Masar ta yi suka da kayyausar murya akan barazanar da Saudiyya ta yi na aikewa da sojoji zuwa kasar Syria
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Tattauna Batun Harin Turkiyya Kan Kurdawan Siriya A Yau
Feb 16, 2016 02:18A wani lokaci a yau din nan Talata ne membobin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai su gudanar da wani zama na sirri don tattauna batun hare-haren soji da kasar Turkiyya take kai wa Kurdawan kasar Siriya a cikin kasar ta Siriya.
-
Kotun Isra'ila Ta ki Amincewa Kai Dan Jaridar Palastinu Mai Yajin Cin Abinci Asibitin Palastinawa
Feb 16, 2016 02:17Babbar kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi watsi da bukatar da aka gabatar na dage dan jaridar nan Bapalastine da ke ci gaba da yajin cin abin sakamakon tsare shi da ake ci gaba da yi daga wani asibitin da ke arewacin haramtacciyar kasar Isra'ilan zuwa wani asibtin Palastinawa dake Yammacin Kogin Jordan sakamakon mawuyacin halin da yake ciki.