-
Shugaba Asad Ya Ja Kunnen Saudiyya Da Turkiya Kan Tura Sojojinsu Zuwa Kasarsa
Feb 16, 2016 02:16Shugaban kasar Siriya Basshar al-Asad ya ja kunnen kasashen Saudiyya da Turkiyya dangane da shirinsu na tura sojojinsu zuwa kasarsa yana mai cewa sojojin na su ba za su ji ta dadi ba matukar suka shigo cikin Siriya.
-
Bankin Duniya Ya Bayyana Cewa: Al'ummar Yamen 80% Suna Cikin Kangin Talauci
Feb 15, 2016 14:44Bankin bada lamuni na duniya ya sanar da cewa; Sakamakon hare-haren wuce gona da iri da kasar Saudiyya da kawayenta suke ci gaba da kai wa kan kasar Yamen, hakan ya wurga al'ummar kasar kashi 80 cikin dari cikin masifar talauci.
-
Rikicin Turkiya Da Kurdawa
Feb 15, 2016 09:54Turkiya Ba Za ta bari Garin A'azaz ya shiga karkashin Ikon Kurdawa ba.
-
Dakarun Sriya Sun kame wata mota dauke makaman Isra'ila
Feb 15, 2016 02:59Dakarun tsaron kasar Siriya sun gano tare da kame wata Mota dake dauke da makamai kirar haramcecciyar kasar Isra'ila a gefen yammacin jihar Sawida.
-
Afganistan : Mutane 11,002 Suka Mutu Ko Kuma Suka Jikkata A 2015
Feb 14, 2016 09:01Rahoto ya ce 1/4 na wadanda lamarin ya shafa yara ne, sanan 1/10 mata ne.
-
Mutanen Syria Ne Kawai Suke Da Hakkin Fayyace Makomar Shugaba Bashar Al-Asad
Feb 14, 2016 02:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zarif ya bayyana cewa mutanen kasar Siria ne
-
Ziyarar Shugaban Kasar Ghana A Anan Iran.
Feb 13, 2016 15:31Shugaban Kasar Ghana John Dramani Mahama ya kawo ziyarar aiki nan Iran.
-
Pakistan : An Yi Kira Ga Matasa Da Kada Su Shiga Bikin Ranar Masoya
Feb 13, 2016 07:49Haka kuma 'yan sanda a kasar sun samu umurnin hana duk wani irin wanan biki tareda hana saye da sayarwa na kayayaki dake da alaka da bikin na saint Valentino
-
MDD Na Ci Gaba Da Neman Hanyoyin Sulhu A Yemen
Feb 13, 2016 07:48Batun da aka fi maida hamkali akan sa a cewar jami'in sun hada da jadawalin tattaunar.
-
Dubban Yan Gudun Hijiran Kasar Iraqi A Kasar Findland Sun Yan Shawarar Komawa Gida
Feb 12, 2016 13:52Dubban yan gudun hijira yan asalin kasar Iraqi wadanda suka isa kasar Findland a shekarar da ta gabata sun