-
Siriya : An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Feb 12, 2016 06:10Matakin dai bai shafi yakin da akeyi da kungiyar (IS) da kuma al Nusra ba.
-
Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya
Feb 12, 2016 01:01Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen cewa tura sojojin kasashen waje zuwa kasar Siriya da wasu kasashe suke shirin yi zai iya haifar da sabon yakin duniya.
-
Halakar 'Yan'taadda Fiye da 40 A Kasar Masar.
Feb 11, 2016 02:03Fiye Da 'yan ta'adda 40 ne su ka halaka a yankin Sina na kasar Masar.
-
Tashin Bom A Cikin Wata Motar Sojojin Kasar Masar A Yankin Sinaa
Feb 10, 2016 02:45Wata motar sojojin kasar Masar ta yi bindiga a yankin Sinaa na kasar, inda ta yi
-
Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar Masar
Feb 09, 2016 15:29Masar Ta Tsaurara Matakan Tsaro Akan Iyakokin Kasarta.
-
Harin Ta'addancin Kungiyar Da'ish A Birnin Riyad Na Kasar Saudiyya
Feb 09, 2016 02:58Kungiyar ta’addanci ta Da’ish ta dauki alhakin kai harin bom a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiyya a jiya Litinin.
-
Bangarorin Da Suke Gaba Da Juna A Kasar Libya Suna Ci Gaba Da Tattaunawa Don Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa
Feb 08, 2016 12:59Bangarorin da suke yakar juna a kasar Libya suna ganawa da Priministan kasar
-
Jakadan Rasha A Masar Ya Zargi Bangaren Yan Adawar Kasar Siria Da Takatar Da Tattaunawa A Geneva
Feb 08, 2016 12:44Jakadan kasar Rasha a Masar ta zargi bangaren yan adawa a kasar Siria da laifin
-
Kotun H.K.Isra'ila Ta Zartar Da Hukuncin Dauri A Kurkuku Kan Dan Majalisar Dokokin Kasar Balarabe
Feb 07, 2016 14:56Kotu a haramtacciyar kasar Isra'ila ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani dan Majalisar Dokokin Kasar da ke wakiltan Larabawa Palasdinu a Majalisar.
-
Mata 'Yan Kasar Tunusiya 700 Ne Suka Shiga Cikin Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish
Feb 07, 2016 14:46Wata cibiyar bincike kan ayyukan ta'addanci a kasar Libiya ta bayyana cewa; Mata 'yan kasar Tunusiya kimanin 700 ne suka shiga cikin kungiyar ta'addanci ta Da'ish kuma suka yi hijira zuwa kasashen Siriya, Libiya da Iraki.