-
Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Mutane 15 A Yammacin Kasar Iraki
Feb 07, 2016 13:48Tashin bom a kan hanyar shigewar motoci a lardin Anbar da ke yammacin kasar Iraki ya lashe rayukan mutane akalla goma sha biyar.
-
Sojojin Syria Sun Isa kilo mita 16 da iyakar Kasar Turkiya.
Feb 07, 2016 02:17Sojojin Kasar Syria sun karaci garin Tal-Rif'ata mai nisan kilo mita 16 kacal daga iyakar kasar Turkiya.
-
Ministan Harkokin Wajen Siria Ya Gargadi Duk Wanda Yake Son Shigar Da Sojojin Waje Cikin Kasarsa
Feb 06, 2016 14:11Ministan harkokin wajen kasar Syria walidul Mu'allim ya ja kunnen kasashen da suke tunanin aiko da sojojin kasar zuwa cikin
-
'Yan Siriya 20,000 Sun Makale Akan Iyaka Da Turkiyya
Feb 05, 2016 14:44Kusan mutane 20,000 da su ka kwararo daga cikin kasar Syria, sun makale akan iyaka da kasar Turkiya
-
An Kashe Sojojin Saudiyya Da Dama A Yemen
Feb 05, 2016 14:42An Kashe Jami'an Sojan Kasashen Saudiyya A Kasar Yemen
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hari Kasar Yamen
Feb 05, 2016 02:49Jiragen saman masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan kasar Yamen tare da kashe fararen hula tare da rusa gine-gine.
-
Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Iraki
Feb 05, 2016 01:45Rundunar Sojin gwamnatin Iraki ta yi nasarar kashe 'yan ta'adda 26 a garin Khalidiyya da ke lardin Anbar da ke yammacin kasar tare da lalata rumbun makamai.
-
An Hallaka Jalal Baleedi, Jagoran Kungiyar Da'esh A Yemen
Feb 04, 2016 12:49Jalal Baleedi,ya dai hallaka ne tare da wasu 'yan ta'ada 12 a wani harin jiragai marasa matuki a birnin Rawda.
-
Rasha Ta Kai Hare-hare 875 A Wuraren 'Yan Ta'adan (IS) A Siriya
Feb 04, 2016 12:09Jiragen sama Rasha sun kai hare-hare 875 kan sansanin 'yan ta'adan (IS) cikin kwanaki uku A Kasar Siriya
-
Kotu Ta Warware Hukuncin Kisa Kan Wasu Yan Kungiyar Yan Uwa Musulmi A Masar
Feb 04, 2016 08:28Wata kotun daukaka kara a birnin Alkahira na kasar Masar ta warware hukuncin kisa wanda wata karamar kotu ta yankewa shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimina