-
Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Garuruwan 'Yan Shi'a Biyu Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Feb 04, 2016 02:20Sojojin kasar Siriya da kawayenta na dakarun kungiyar kungiyar Hizbullah sun sami nasarar kawo karshen kawanya na shekaru uku da 'yan ta'adda suka yi wa wasu garuruwa biyu na mabiya tafarkin Shi'a lamarin da ya katse daya daga cikin hanyoyin da 'yan ta'addan suke samun makamai daga kasar Turkiyya.
-
Kawo Karshen Killace Garuruwan Nabl Da Kuma Az-Zahrah Na Kasar Siriya
Feb 03, 2016 15:40Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun kawo karshen killace garuruwan Nabl da kuma Azzahrah da suke gefen birnin Halab ta Arewa da ‘yan ta’adda suka yi tsawon shekaru uku da rabi.
-
Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada A Birnin Qudus
Feb 03, 2016 14:28Wasu 'yan gwagwarmayar palasdinawa uku sun yi shahada sakamakon bude musu wutan bindiga da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a yau Laraba.
-
Fara Tattaunawa Tsakanin Wakilin MDD Da Tawagar Gwamnatin Siriya
Feb 02, 2016 13:29An Fara Tattaunawa Tsakanin Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musaman da wakilan gwamnatin Siriya A Birnin Ganeva.
-
Kalubalen Da Tattaunawar Gwamnati da 'Yan Adawan Siriya Ke Fuskanta
Feb 02, 2016 12:54Shirye-shiryen tattaunawar ta wannan Litinin na fuskantar kalubale da ya hada da rashin cimma daidaito tsakanin 'yan adawa kasar Siriya akan wadanda zasu wakilce su.
-
Unicef : Yara 932 Aka Kashe A Hare-haren Sama A Yemen
Feb 02, 2016 02:21Wakilin asusun Unicef ne a Yemen ya shaida hakan ga kanfanin dilancin labaren Tasnim na Iran
-
Rasha Ta Karyata Shigar Jirginta na yaki Sararin samaniyar kasar Turkiya.
Feb 01, 2016 14:36Rasha Ta karyata cewa jirginta na yaki ya kutsa sararin samaniyar kasar Turkiya
-
An Fara Tattaunawa ba ta kai tsaye ba tsakanin yan adawa da kuma tawagar gwamnatin kasar Syria a Geneva
Feb 01, 2016 07:28Bangaren yan adawa dai sun dake kan wasu bukatunsu wadanda suka hada da
-
Shahadar Palasdinawa Akalla 22 Tare Da Kame Wasu 460 A Cikin Watan Janairu
Feb 01, 2016 03:12Wata cibiyar bincike mai zaman kanta a Palasdinu ta bayyana ce; A cikin watan Janairun da ya gabata kacal sojojin Yahudawan Sahayoniyya sun yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa akalla 22 tare da kame wasu fiye da 460 na daban.
-
Dakarun Iraki Sun Hallaka Wasu Gwamnonin Kungiyar Da'esh Biyu A Kasar
Jan 31, 2016 13:33Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun sami nasarar hallaka wasu gwamnoni guda biyu da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh ta nada a yankunan da suka kama a wasu hare-hare da suka kaddamar.