-
Afganistan : Taliban Ta Yi Watsi Da Kiran Tsawaita Tsagaita Wuta
Jun 17, 2018 12:24Kungiyar Taliban a Afganistan ta yi watsi da kiran shugaban kasar, Ashraf Ghani, na tsawaita tsagaita wuta a dalilin karshen watan Ramadan.
-
WHO: Mutane Miliyan 2 Na Fuskantar Hatsari A Garin Hudaidah Na Yemen
Jun 17, 2018 07:38Hukumar ta lafiya ta ce harin da kawancen Saudiyyar ke kai wa a yankin Hudaidah ne ya jefa rayuwar miliyoyin mutanen cikin hatsari
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Masar Bayan Karin Kudin Makamashi
Jun 17, 2018 07:35Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar ta Masar ce ta sanar da tsaurara matakan tsaro saboda sa-ido akan duk wani yunkuri na nuna kin amincewa da karin farashin makamashi da aka yi
-
Kungiyar Ansarullah Ta Karyata Jita-Jitar Kwace Ikon Da Filin Saukar Jiragen Sama Na Houdaida
Jun 16, 2018 14:32Wani babban jami'i a kungiyar Ansarullah ta kasar yemen ya karyata jita jitan cewa kawancen saudiya ya kwace milki da filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Houdaida daga hanun dakarun kasar
-
MDD Ta Ce: Tashar Ruwan Hudaidah Ce Kawai Kafar Shigar Da Kayayyakin Jin Kai Kasar Yamen
Jun 16, 2018 02:00Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kula da harkokin jin kai a kasar Yamen ya bayyana cewa: Tashar ruwan Hudaidah ce kawai ta rage a matsayar kafar shigar da kayayyakin jin kai zuwa cikin kasar Yamen.
-
Jiragen Saman Yakin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Yi Luguden Wuta Kan Yankin Zirin Gaza
Jun 16, 2018 02:00Jiragen saman yakin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu a cikin daren jiya Juma'a.
-
Yemen : Kwamitin Tsaro MDD, Ya Bukaci A Bar Tashar Ruwan Hudaida Bude
Jun 15, 2018 01:21Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya bukaci a bar tashar ruwan Hudaida a bude, domin bada damar ci gaba da shigar kayan agaji a birnin, domin kaucewa kara dagula al'amuran jin kai a wannan kasa wacce aka wa kallon mafi muni a duniya.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Manyan Kusoshinta Su 30
Jun 14, 2018 07:25Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan manyan kusoshinta su 30 a yankin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Iraki da Siriya.
-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Mai Tsanani A Tsakanin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya
Jun 14, 2018 07:20Dauki ba dadi mai tsanani yana ci gaba da gudana a tsakanin kungiyoyin 'yan ta'adda a lardin Adlib na kasar Siriya.
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Sake Kai Hari A Yemen Da Makaman Da Aka Haramta Amfani Da Su
Jun 14, 2018 01:20A jijjifin safiyar yau alhamis, jiragen yakin saudiya sun yin ruwan bamai-bamai da makami mai komso kan al'ummar jihar Sa'ada na kasar Yemen.