-
Gaza : Sojojin Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 5
Apr 06, 2018 12:32Rahotanni daga zirin Gaza na cewa, Palasdinawa 5 ne sukayi shahada sakamakon harbin bindiga da sojojin yahudawan mamaya na sahayoniya suka masu a ci gaba da zanga zangar da suke kan iyakar yankin da Is'ra'ila.
-
Palastinawa Biyu Sun Yi Shahada A yayin Zanga-zangar Zirin Gaza
Apr 06, 2018 01:57Dakarun HK Isra'ila sun bindige Palastinawa 2 har lahira a yayin zanga-zangar da suka gudanar jiya Alhamis a yankin zirin Gaza.
-
Rashin Fahimtar Juna Ya Kunno Kai Tsakani Shugaban Amurka Da Fira Ministan H.K.Isra'ila
Apr 05, 2018 14:49Sabanin mahanga tsakanin shugaban kasar Amurka da fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan kasar Siriya yana neman yin kamari.
-
Moroko: Matakin Da H.K.Isra'ila Take Dauka Kan Palasdinawa Take Dokokin Kasa Da Kasa Ne
Apr 05, 2018 14:47Shugaban Majalisar Dokokin kasar Moroko ya bayyana matakan wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take dauka a kan al'ummar Palasdinu a matsayin take dokokin kasa da kasa.
-
Kungiyoyin Palastinawa Na Ci Gaba Da Allah Wadai Da Kalaman Bin Salman
Apr 05, 2018 06:11Kungiyoyi da 'yan siyasan Palastinawa da sauran kasashen larabawa na ci gaba da yin Allah wadai da kuma tofin Allah tsine ga kalaman Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bn Salman na amincewa da kafa daular yahudawa a kasar Palastinu.
-
Syria: An Gano Wani Kurkuku Da 'Yan Ta'adda Ke Tsare Mutane A Ghuta Ta Gabas
Apr 05, 2018 02:04Sojojin kasar Syria sun sanar da gano kurkukun ne a garin Zamalka da ke yankin Ghuta wanda kuma kungiyar 'yan ta'addar "Failaq-Rahman' take tafiyar da shi.
-
Hizbullah Za Ta Mai Da Martani Mai Tsanani Idan HKK Ta Shelanta Yaki
Apr 05, 2018 02:00Dan majalisa mai wakiltar Hizbullah Nawwaf Musawi ya ce; Idan aka shelanta yaki akan Lebanon, to Hizbullah tana da karfin da za ta murkushe sojojin 'yan sahayoniya
-
Palastinu: Kungiyoyin Gwagwarmaya Za Su Hada Kai Domin Ci Gaba Da Nemen 'Yanci.
Apr 04, 2018 14:26Shugaban Ofishin Siyasa na Kungiyar gwagwarmayar musulinci na Palastinawa Hamas ya tattaunawa ta hanyar talho tare da babban saktaren Kungiyar gwagwarmaya na al'ummar Palastinawa , iinda suka tattauna kan wajibcin fara sabuwar zanga-zangar gama gari na neman dawo da dukkanin yankunan Paslastinawa da yahudawan sahawuna suka mamaye.
-
Shuwagabannin Kasashen Iran, Turkiyya Da Rasha Na Taro Kan Siriya
Apr 04, 2018 06:48Yau Laraba, shuwagabannin kasashen Rasha da Turkiyya da kuma Iran, da wani taron a birnin Ankara na Turkiyya kan batun kasar Siriya.
-
Saudiyya : Hakkin 'Yan Isra'ila Ne Su Samu Kasa_ Ben Salman
Apr 03, 2018 06:40Yarima mai jiran gado na masarautar Saudiyya, Muhammad Ben Salman, ya ce hakkin 'yan isra'ila ne su mallaki kasarsu.