-
Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Isra'ila Ya Ce Akwai Yiwuwar Su Shiga Yaki Da Hizbullah
Apr 02, 2018 12:57Babban hafsan hafsoshin sojin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi da'awar cewa akwai yiwuwar za su shiga yaki da Hizbullah a cikin wannan shekara.
-
Sojojin Syria Sun Tsarkake Yankin Ghouta Baki Daya Daga 'Yan Ta'addan Takfiriyya
Apr 02, 2018 12:56Rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, an tsarkake yankin Ghouta daga dukkanin 'yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tungarsu a wurin.
-
Gaza : Masar Da Jordan Sun Yi Kira Da A Kare Hakkin Palasdinawa
Apr 02, 2018 06:26Ministocin harkokin wajen kasashen Masar da Jordan sun yi Allah wadai da sojojin yahudawan mamaya na Isra'ila, bisa harbe wasu masu zanga-zanga lumana na Palasdinawa har lahira a zirin Gaza.
-
Ma'aikatan Man Fetir 15 Sun Rasu A Kuweit
Apr 02, 2018 01:59Kimanin ma'aikatan man fetir 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota a kasar Kuweit.
-
Fira Ministan Iraki Ya Sanar Da Cewa: A Halin Yanzu Babu Wani Sansanin 'Yan Ta'adda A Kasarsa
Apr 01, 2018 14:26Fira ministan gwamnatin kasar Iraki ya sanar da cewa: Sojojin Iraki da dakarun sa-kai na kasar sun kawo karshen duk wani sansanin 'yan ta'adda a duk fadin kasar Iraki.
-
Kasashen Iran, Turkiyya Da Rasha Zasu Yi Taro Kan Batun Siriya
Apr 01, 2018 05:26Kasashen Iran da Turkiyya da kuma Rasha, zasu yi wani taro domin tattauna wa kan batun Siriya.
-
Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
Apr 01, 2018 02:07Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
-
Adadin Palastinawan Da Suka Yi Shahada A Jiya A Gaza Ya Kai 16
Mar 31, 2018 02:17Ma'aikatar harkokin cikin gida a yankin Gaza ta sanar da cewa, adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren da jami'an tsaron Isra'ila suka kaddamar a kan al'ummar gaza ya kai mutane 16, yayin da wasu fiye da 1400 suka samu raunuka.
-
Isma'ila Haniyyah: PAlasdinawa Ba Za Su Yi Kasa A Guiwa Ba Wajen Komawa Gida
Mar 30, 2018 14:36Shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniyyah da yake magana akan ranar tunawa da hakkin komawar Palasdinawa zuwa gidajensu ya ce; Abin da ya faru ayau makomar koamawa ce zuwa dukkanin palasdinu
-
Palasdinu: A Kalla Mutane 13 Su ka Yi Shahada A Ranar "Kasa"
Mar 30, 2018 14:31Ya zuwa yanzu mutane 13 ne aka tabbatar da shahadarsu a ranar 'kasa' wacce Palasdinawa suke jaddada hakkin komawa zuwa kasarsu ta Palasdinu