-
Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya Ya Gana Da Babban Jami'in Tsaron HKK.
Mar 30, 2018 14:22Babban hafsan hafsosjin sojojin Haramtacciyar Kasar'ila Gadi Eizenkot ne ya sanar da ganawar da aka yi a tsakanin shugaban majalisar tsaron Sahayoniya Meir Ben shabbat da yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bin Salman
-
Dakarun kasar Yemen Sun Hallaka Alal Akalla Sojojin Saudiyya Guda Tara
Mar 30, 2018 00:34Sojojin kasar Yemen tare da daukin dakarun sa kai na kasar, sun sami nasarar hallaka alal akalla sojojin Saudiyya su 9, a wasu hare-haren mayar da martani da suka kai yankunan Jizan da Najran da suke kan iyaka da kasar Saudiyya da Yemen din.
-
Sojojin Siriya Sun Gano Makamai Kirar H.K.Isra'ila A Maboyan 'Yan Ta'adda A Kasar
Mar 29, 2018 07:30Sojojin Siriya sun gano tarin makamai a maboyan 'yan ta'adda a garin Harasta da ke gabashin Ghoudah a kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
-
Sojojin Siriya Na Shirin Kawo Karshen 'Yan Ta'adda A Yankin Douma
Mar 29, 2018 01:09Dakarun kasar Siriya na shirin kai farmakin kakkabe 'yan ta'addar dake jibke a Douma na yankin Ghouta dake gabashi birnin Damuscus.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta A Kasar Yamen
Mar 28, 2018 07:57Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan yankunan Aldosheh da Ali-Umar da suke lardin Sa'adah na kasar Yamen.
-
Khalid Abbud: Saudiyya Ta Bukaci Syria Da Ta Yanke Alaka Da Iran Da Hizbullah
Mar 27, 2018 12:52Sakataren majalisar dokokin kasar Syria Khalid Abbud ya bayyana cewa, wasu daga cikin kasashen larabawa da suka hada da Saudiyya da UAE, sun gabatar wa Syria tayin yanke alaka da Iran da kuma Hizbullah, bisa sharadin cewa idan Syria ta yi hakan, to su kuma za su daina taimaka ma 'yan ta'addan takfiriyya a kasar.
-
Saudiyya Ta Gabatar Da Koke Kan Kasar Iran A Gaban Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya
Mar 27, 2018 07:24Mahukuntan Saudiyya sun gabatar da koke a gaban kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Shekaru Uku Na Yakin Yemen: Miliyoyin Mutane Sun Yi Dandazo A Birnin Sanaa
Mar 26, 2018 14:43Masu gangamin sun rika ba da taken yin tir da yaki da kuma laifukan da Saudiyya take tafkawa akan al'ummar kasar.
-
Iraki Ta Aike Da Sojoji Da Mayaka Zuwa "Sinjar" Domin Kalubalantar Kutsen Turkiya
Mar 26, 2018 14:39A yau litinin ne sojojin na Iraki suka isa garin Sinjar da yake a gundumar Nainawa a arewacin kasar saboda hana sojojin Turkiya kutsawa a cikinsa
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kame Falasdinawa Masu Yawa A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Mar 26, 2018 07:56Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki zuwa yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan da yankin birnin Qudus, inda suka kame Falasdinawa masu yawa.