Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Somaliya

  • Somaliya Tayi Hasarar Milyoyin Daloli Sakamakon Yankewar Internet

    Somaliya Tayi Hasarar Milyoyin Daloli Sakamakon Yankewar Internet

    Jul 09, 2017 11:12

    Yankewar sadarwar yanar Gizo yayi sanadiyar hasarar sama da miliyan dari na dalar Amurka ga tattalin arzikin kasar Somaliya

  • An Hallaka Mayakan Ashabab Da Dama A Kudancin Somaliya

    An Hallaka Mayakan Ashabab Da Dama A Kudancin Somaliya

    Jul 06, 2017 06:31

    Dakarun Tsaron Somaliya Sun kai hari kan sansanin 'yan ta'addar Ashabab tare da hallaka 13 daga cikin su a kudancin kasar.

  • Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Gwamnatin Somaliya

    Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Gwamnatin Somaliya

    Jul 03, 2017 17:45

    Kungiyar tarayyar Afrika ta sanar da cewa: Tana goyon bayan gwamnatin Somaliya tare da jaddada aniyarta ta karfafa matakan tsaro da zaman lafiya a kasar.

  • An Sami Baraka A Cikin Shuwabannin Kungiyar Al-Shabab Ta Somalia

    An Sami Baraka A Cikin Shuwabannin Kungiyar Al-Shabab Ta Somalia

    Jul 01, 2017 16:42

    Wasu labarai sun bayyana cewa kakakin kungiyar Al-shabab ta kasar Somalia ya balle daga kungiyar kuma a halin yanzu yana goyon bayan sulhuntawa da gwamnatin kasar.

  • An Hallaka Mayakan Al-shabab Shida A Somaliya

    An Hallaka Mayakan Al-shabab Shida A Somaliya

    Jun 30, 2017 18:13

    Dakarun Tsaron Somaliya sun hallaka mayakan kungiyar Ashabab 6 a kudancin kasar

  • Somaliya: Dubban Kananan Yara Suna Fuskantar Mutuwa Saboda Yunwa

    Somaliya: Dubban Kananan Yara Suna Fuskantar Mutuwa Saboda Yunwa

    Jun 30, 2017 06:35

    Cibiyar kasa da kasa ta bada agaji ta ce da akwai kananan yara kusan 20,000 da su ke fuskantar mutuwa saboda yunwa a kasar Somaliya.

  • Tashin Bom Ya Kashe Mutane A Kasar Kenya Kusa Da Kan Iyaka Da Somaliya

    Tashin Bom Ya Kashe Mutane A Kasar Kenya Kusa Da Kan Iyaka Da Somaliya

    Jun 27, 2017 19:03

    Wani bom da aka bisine a gefen hanya a yankin gabashin kasar Kenya kusa da kan iyaka da Somaliya ya kashe mutane 8 kuma hudu daga cikinsu kananan yara 'yan makaranta.

  • Somaliya: Mota Mai Makare Da Bama-bamai ta Fashe A Birnin Magadishu

    Somaliya: Mota Mai Makare Da Bama-bamai ta Fashe A Birnin Magadishu

    Jun 22, 2017 18:54

    Rahotanni sun ce a kalla mutane hudu ne su ka mutu a sanadiyyar harin

  • Harin Ta'addancin Kungiyar AShabab A Somaliya

    Harin Ta'addancin Kungiyar AShabab A Somaliya

    Jun 20, 2017 18:08

    Akalla Mutane 10 ne suka hallaka yayin da wasu da dama na daban suka ji rauni yayin wani harin ta'addanci da kungiyar Ashabab ta kai Magdushu babban birnin kasar Somaliya

  • An Yi Garkuwa Da Mutane A Somaliya

    An Yi Garkuwa Da Mutane A Somaliya

    Jun 15, 2017 11:08

    Jami'an tsaron Somaliya sun samu nasarar kawo karshen garkuwar da aka yi da fararen hula a wurin cin abinci dake Magadushu babban Birnin Kasar Somaliya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS